@hbichiclothing: 🔥 RAYUWA BA TA JIRAN MARAR SANA’A! Idan ba ka da sana’a, wannan bidiyon naka ne. 🎯 Ka kalla da kyau, domin akwai darasin rayuwa a ciki wanda zai iya sauya tunaninka daga zama mai jiran taimako zuwa zama mai dogaro da kai. Ka tuna: Sana’a ba ƙaramin abu ba ce, ita ce ginshiƙin dogaro da kai! 💯🔥 #hbichiclothng #hbichiclothng #hbichiclothng @ambas_cloth_09021292411 @SALIHU FASHION DESIGN @Bee 🐝 clothing ✂️ @AMEER APPARELS @RHAMSYS BESPOKE @BIG KING BOTTER CLOTHIG🇳🇬 @Kamzeed _ceo @Mk clothing @Alhaji Chiroma_001 @Ahmad Ahmad