Nima haka nake idan naga Abu har haske nake karawa ingani in da gaske ne Ina sama a gidana bayan gidan akwai bishiyoyin kuka naje kitchen gurin 12am na dare kawae na hango Abu a saman bishiyar fari kamar mage se na kunna fitilar wayana Ashe mujiya ce 😂😂😂 na Kara lekawa nagani nace to
2026-10-22 10:54:26
14
RDT KHADIJA :
wlh zan iya fiye da haka na rasa wace iri ce ni
2026-10-22 10:27:40
4
Fatima’s luxe collection 😍 :
Daga daya zansuma 🤣
2026-10-22 14:59:17
2
fatima :
wlh in ince zan iya zuwa in taba
2026-10-22 14:26:11
1
💞meenal💞💞💞 :
waini kadai ce kishiya ta keba gwanjo kaya Ko Inada Yar uwa🥹😩
2026-10-22 17:28:03
1
Oumihsaan’s collection :
I swear this make me laughed in different languages bcos I watched it uncountable tym😆😆🤣
2026-10-22 18:38:30
2
princess_ummeeterh12 :
damuwata in samu jarin da zan fara Sanaa 🤲😭
2026-10-22 09:57:49
1
Armiyau lawal :
Inda ina raye danayi dariya sss👌😂😂
2026-10-22 19:47:57
0
Aysher🎀🦋 :
Cab ai tuni fisari zanyi nan take😂😂😂😂
2026-10-22 16:47:44
1
MATAR FARUQ KANO HERBS 🍃🛍️ :
Wllh zan iya abinda ya fi wanannn
2026-10-22 15:57:10
0
E-L IMRAN :
wlh sana suma
2026-10-22 14:09:02
0
Haske🌍Yobe :
jaruma baby😂😂
2026-10-22 09:35:03
2
a,k, mamman :
2026-10-22 14:38:14
2
ramlah ❤️ :
danice gansa na farko zan suma wlh 😂😂😂
2026-10-22 16:00:11
2
fatymah kd :
2026-10-22 13:47:51
1
fatima :
wlh nataba kama kadangare aleda kuma wlh cikin dare
2026-10-22 17:45:09
0
zahra_annu :
2026-10-22 12:28:56
1
Nasir Ahmad :
wayyo Allah na[Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved]
2026-10-22 14:13:42
1
Safiya Umar :
daga ganin fari zan suma
2026-10-22 17:34:49
1
yahayabage tambuwal :
innalillahi
2026-10-22 20:06:52
0
Sadiya Ahmad Nuhu :
wallahi Saina Rama 😂😂
2026-10-22 17:05:05
1
zakiyyu dahir 0022 :
yy dai dai
2026-10-21 22:44:52
1
To see more videos from user @saddikanasiru1, please go to the Tikwm
homepage.