@hikimar_zuciyaa: ๐ฅ๐น๐ฅ๐น๐ฅ๐น๐ฅ๐น๐ฅ๐น๐ฅ๐ฌ๐๐๐๐๐โค๏ธโค๏ธโ๐ฉนโค๏ธโค๏ธโ๐ฉนโค๏ธโค๏ธโ๐ฉนโค๏ธsoyayya masu daษi: "Ke ce hasken zuciyata. Ko duniya ta juya baya, ni zan ci gaba da tsayawa tare da ke. Soyayyarki ita ce mafi girman kyautar da Allah Ya ba ni. Ina ฦaunarki fiye da yadda kalmomi za su iya bayyana. Allah Ya haษa zukatanmu cikin alheri har abada. โค๏ธ๐ซ๐๐น"#viral #goviral #hausatiktok