@dausayinsunnahtv: Dana Ko Jikana Da Yazama Dan Shi A Ko Dan Izala Gwara Yamutu Badawasa Mukeba Imam Muhd Nur Muhd Arzai

DAUSAYIN SUNNAH TV
DAUSAYIN SUNNAH TV
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 21 October 2026 20:25:49 GMT
69058
8428
665
884

Music

Download

Comments

ismailsania064
ESMA 'EEL SANY :
insha Allah sai ansamu dan izala acikinsu
2026-10-22 05:08:57
80
a6280418
Nigeria :
SAW 👍 SAW 🥰🤲
2026-10-22 18:36:07
0
baba.lampard5
Baba Lampard :
Allah ya Jikan Dr Idrees Abdul aziz y
2026-10-21 22:04:21
45
sasazsolar1
Engr Muhammad Salees :
ku rubuta ku ajiye sai ansamu kuma yanzumma baza arasaba[Tears of joy]
2026-10-22 10:02:07
21
officialabdulsalam2
Abdul prime 🦅⚖️ :
Na gida da na asibiti Dana masallaci allah ya basu lfya
2026-10-21 23:33:18
34
anaskwango
Anas Kwango jega :
inasha Allah sai ansamu dan izala acikinsu sunnah sak mlm
2026-10-22 11:31:55
12
alhassan.muhd.kat
Alhassan Muhd Katuru :
Ubangiji Allah yasa mu mutu muna Ahalasunnah
2026-10-22 05:49:06
19
aahotoro780
A A HOTORO :
Allahu yataimaki sunnah da tauhidi
2026-10-21 23:14:07
21
sarkinfada78
Bilal Sani Dogo Investment :
na gaba yayi gaba
2026-10-21 21:29:55
11
user1433271278817
MK__Jafar :
indai zaiga girman manzon Allah to ai shikenan
2026-10-22 22:29:43
0
yahayabage_
yahayabage tambuwal :
Allah yajikan Dr mlm Idris Kuma wlh sai ansamu Ahalissunah azuri arka
2026-10-22 03:39:26
7
farouk.ibrahim3
Farouk Ibrahim :
yanzu ma yaje ya bincika ya sha mamaki
2026-10-22 06:33:26
4
sibakabiru292
Siba Kabiru :
izala ikon allah nan gani nan barii
2026-10-22 06:10:40
4
sadisms1
AAS electrical assesories :
dole fa sai ansamu Dan Izalah wallahi
2026-10-22 06:46:25
3
bagiade1
Bagiade :
IZALA ♥️IKON ♥️ALLAH ♥️
2026-10-22 07:16:09
5
ismailabukar35
MARIZHALA :
sai sun zama in Sha Allah
2026-10-22 02:50:19
3
zabeirouzabeirou83
zabeirou :
Allah jikan sheikh jafar
2026-10-22 04:58:06
3
user35386827631515
user3538682763151 takari :
wallahi sai ansamu
2026-10-22 06:23:28
2
sardauna33
sardaun@@@ :
insha allah sai ka haye dan izalah
2026-10-22 08:03:23
2
hanza.saleh
HANZA SALEH :
ALLAH ya kashemu a ahlus sunnah 🥰
2026-10-22 05:11:35
3
sabiuidrisusman
sabiuidrisusman :
sunnah sak
2026-10-22 01:17:37
3
ibrahimabubakarda56
education is better than money :
duk Dan darika yamin like
2026-10-22 16:51:53
3
mrs.chamssoudine8
Naïm Couture ✂️ :
masu hankali kuyi hakuri
2026-10-22 00:30:07
3
iagindau
Ibrahim Abdullahi Gindau :
Masha daya safe,daya da rana kuma daya da yamma
2026-10-22 05:26:21
2
abu.sadiq120
Abu Sadiq :
Allah kabanu ilimin da zamuyi amfanin dashi nafadan gaskiya ta hanyar sunnah
2026-10-22 13:51:16
1
To see more videos from user @dausayinsunnahtv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About