@prof_usman1: Replying to @nafiou.yusuf Ku fahimci Introvert fa! Ba sa son ɓata lokaci, amma duk abin da ake yi, su ma za su iya idan sun sa a gaba. 💪😅 #IntrovertMindset #HalinMutane #PsychologyHausa
nifa wlh 1.3 ogana yayi alkawari ya turani wajen diracter muyi mgn a turamin wlh yacemin kudin yayi yawa bazai baniba harma yake kokarin yarfani naji raina ya baci wlh haryau bankoma wajen ogana ba bare nace masaga abun daya faru nama hakura da kudin
2026-10-22 12:05:40
3
dan ado dutse :
wannan mgn haka yake 👍
2026-10-21 20:47:31
5
nouhou saidou jiran lokaci :
🤔ikon Allah wanan hakayake
2026-10-21 20:47:41
4
#gaskiya daya che ☝️ :
Akwai wani film dana tura a Wayata yafi wata daya ban Kalaba kuma Ina gida wlh
2026-10-24 08:17:02
1
Ahmad A,S :
Bana kallon film ma
2026-10-21 20:41:55
5
ANAS ADAMU :
kaji wata gaskiya tsantsarta👍kut
2026-10-22 21:19:10
2
E..K mahamed Bachir yaron zaki :
wai abk n'a wake gayama wlh rayuwa tace😳😳
2026-11-10 01:05:08
1
Muhammad sani :
hakana
2026-11-08 14:56:12
1
Yusufhky Dan Arewa :
good job
2026-10-21 20:52:56
2
Rabiu umar :
wlh wlh ni inaga bawanda ya kaini tsoron talauci😂😂😂
2026-10-23 20:23:55
1
yusuf captain✌⚽🥰 :
na rantse da Allah duka halayena ka fada mudai mun shiga uku😂
2026-10-22 09:09:36
2
MC🎤♥️MAI♥️ADO♥️AMANA♥️YAROH♥️ :
yau dai kayi mana abin arzki yau na gode maka😍🙏🚬
2026-10-21 21:50:09
1
A.M. KUNJI :
Na gdm saboda kasa budurwa ta tafahim ceni sosai kuma bani nafadama ta ba
2026-10-21 21:48:40
1
Young_alaji :
wallahi hakane
2026-10-23 16:55:06
1
Rabiumuhammadbunkari :
mashaallah
2026-10-21 20:51:22
2
@mahamadou.auwal :
Etc...
2026-10-21 20:48:27
1
SASS🔥🔥💯💯 🔥 :
Yau wata guda kenan da tura film 🎥 😂😂😂gogeshi ma zanyi
2026-10-21 21:26:02
1
OGA_BANGIS :
wata daya nakeyi bankare Kallon film dayaba kuma bana kallon film din soyayya ko maiyawan fada nafison na bincike kona sharia
2026-10-21 22:25:07
1
🤗I🙂 AM 🤗SMILE 🤗🤗 :
Hmm
2026-11-12 09:40:33
0
hussaini :
hm kayi gaskiya,
2026-11-13 10:38:26
0
hauwau muhammad :
kadamemu
2026-11-13 10:53:35
0
viros 🔥🫡😛🔪🏍️ :
👍
2026-11-12 10:18:01
0
janaidukabir :
inyinkafa
2026-10-21 20:40:49
0
To see more videos from user @prof_usman1, please go to the Tikwm
homepage.