🥰🥰🥰🥰🥰 Allah yakaro Nisan kwana me Albarka saboda shugaba SAW Amen ya Allah
2026-10-24 19:44:27
1
Lawisaumar Ibrahim :
allah yajikan iyayenmu da rahama 😭🤲
2026-10-24 18:46:32
1
🌹🌸🌺Facemask Gurl🌺🌸🌹 :
Ni dai damuwata dani daku dake dakaiii muzo ga Mafita shekara 47 Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Yana kira ga Al'ummar Nigeria kuzo mubi tsarin Alqur'ani mubar Consitution sbd babu mafita anan mafitar mu tanaga Alqur'ani kuma shi ba kira yake yi dakuzo muyi Shi'a ba shi abinda yakeson shine komai za'ayi aqasar nan a ambaci Allah domin Consitution ba mafita bane gare ku Al'umma🙏
2026-10-24 18:59:39
1
umar.sani6884 :
mama. yayi
2026-10-24 10:24:35
1
Nurse Zarah👩⚕️ ❤️👽 :
Ina Kontagora Kai kana Ina
2026-10-25 09:21:10
1
@$$@ahuce haka@$$@.? :
@@$$@ahuce haka@$$@.?:@@$$@ahuce haka@$$@.? :Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! 🤲😭
Ya Hayyu, Ya Qayyum, da darajar Annabi Muhammad ﷺ, Ya Allah Ka ba ni ikon zuwa Madina. Ka sauƙaƙa min hanya, Ka buɗe min ƙofofin alheri, Ka sa in ziyarci Masallacin Annabi ﷺ cikin lafiya da salama.
Duk wanda ya ga wannan addu'a, don Allah ya ce "Amin" kuma ya yi mini addu'a. Allah Ya cika mana wannan buri baki ɗaya. 🤲🥺💚😂😂
2026-10-23 22:11:42
1
SARAI :
Ousmane
2026-10-23 19:00:56
1
Malam.AbubakarHabibu1 :
Ameeen ya Hayyu ya Qayyum 😍🙏🏾
2026-10-23 00:30:45
1
user9214190940514 :
Amen ya Allah
2026-10-26 00:29:58
0
Usman Goni Muhammad :
some
2026-10-26 10:59:48
0
To see more videos from user @ibnu.usman01, please go to the Tikwm
homepage.