Zanyi wata addu’a duk wadda ya gani yace Amin Allah ubangiji yasa kar Mutu da hakkin Allah yasa Muyi kyaykyawan karshe Amin 🥹🥹🙏🏻🙏🏻
2026-10-21 21:20:34
42
TIJJANI ADAMU :
wato idan mutun yasamu kudi gani yake yafi kowa tunani,dasanin rayuwa, Allah dai shiyake azurta kowa alokacin dayaso,,
2026-10-22 14:10:53
16
Maheer :
Wlh Karya kake, in sha Allah we will make it fid dunya wal akira
2026-10-22 23:02:24
8
عبد الوهاب, :
shifa destiny a hanun Allah yake wanan kma zamani ne zamani kma ya canxa yanxu se mutum ya kai 25 zuwa sama yake fara daukan seti ma malamai ku ringa tattauna abu kafin ku fada wanan sakawa mutane shakku ne akan al'amarin Allah sananr kuma da kashewa mutum jiki ne da illimi da neman kudi bashi da wani lkci ko da yaushe ka fara shine time din daya dace
2026-10-22 11:07:02
9
ABU AMMAR PHONE ACCESSORIES :
A wacce shekara Sa'ad bin Muaz ya shiga musulunci??
2026-10-22 07:37:13
9
kalifaabdul211 :
nifa idan naji wata maganar se naji kamar Dani ake wllh
2026-10-22 17:39:52
3
🥷 :
Komi na Allah né Mallam
2026-10-22 03:59:54
6
A〽️er Verse One :
Ya kuke rabawa jamaa hankaline
2026-10-22 16:25:51
7
Khalifa textlile :
Allah Yana azurta Bawa a lokacin Da yaso
2026-10-22 10:08:32
5
umar :
gaskiya wanan maganar ba haka take ba mallam ya haka
2026-10-22 12:02:04
4
Rabiu bolasee :
kaii malan gsky badai a Nigéria b na lie
2026-10-23 08:22:15
2
Dan anty023 :
kaman dani kana wanan magana naranse da allah
2026-10-22 19:09:04
3
sulaiman adamu mahmood :
iya Koh hadisi
2026-10-22 10:34:07
3
ربيعات عدوية 🦋✨ :
allahuma bareek
2026-10-24 08:04:44
1
888820261022🇳🇪🇳🇪💯 :
2026-10-22 19:59:27
3
Suleiman ibarahim ibarahim 🤲 :
wannan gaskiya ne wallahi ✌️✌️✌️
2026-10-23 12:40:09
1
M Adnann :
Masha Allah
2026-10-23 08:33:40
1
kanal ubaye :
sallallahualaihiwasallam
2026-10-23 13:00:06
1
abdul Majid :
allah yasa mu dace
2026-10-22 22:35:26
1
Mr Tee Guy :
Allah yasa mudace Ameen 🤲
2026-10-23 09:24:50
1
Ishaq Fx📊 :
Allah ya iya mana 🤲🤲
2026-10-22 13:30:21
1
TENIOLA ❤️🩹💝🩸❤️👌💞💕❣️😘 :
Allah ubangiji yakara ma lfy da Nisan kwana Malan 🥰❤️🙏
2026-10-23 14:08:14
1
djibrilisia :
gaskiya né
2026-10-22 03:26:39
1
Sumaiya Bala :
I disagree 🧑🏾🦯🧑🏾🦯🧑🏾🦯
2026-10-23 12:16:59
1
Muhammad deenn :
Allah yamana rahama
2026-10-21 21:31:19
2
To see more videos from user @imam_maliik_aliyu_nuru, please go to the Tikwm
homepage.