wlh shiyasa na rabu da budurwa na tana chating da samari sama da goma
2026-10-22 00:04:53
56
Diqzara 🦅 :
direct to status
2026-10-22 20:02:42
0
Tpl AbdulrahmanUsman :
why I'm not seeing ladies in comments section.
2026-10-22 20:30:01
0
HABEEB :
Wallahi rigimar da nake ciki kenan.
babu ni ba yarda da amana tsakanina da matan yanxu.
2026-10-22 06:34:58
21
A.M.I.N.U.L.L.A.H💙 :
Ubangiji Allah ka Aurar dani da wanda suke san Aure wlhi kullum burina inyi Aure ubangiji ka hore mun nida wanda muke son muyi Aure muyi Aure a 2027 Ya Hayyu Ya Qayyun Ka Aurar Damu wlhi ciwon dake damuna kenam kullum na rashin Aure wlhi ina san Aure Allah Ka Aurar damu..🙏🥺