Dan Allah malam Yana wane gari ne Kuma wane unguwa
2026-10-22 10:18:06
1
usainigamboabubak :
Allah ya kara lafiya da nisan kwana, Allah yasa agama lafiya, Allah ya sada ka da Annabin rahama sallahu alaihi wassallam, Allah ya taimake ka duniya da lahira... Allah taimaki katsinawa
2026-10-22 06:13:03
1
n00ry8 :
(وَمَا كُنّا مُعَذّبِينَحَتّى نَبْعَثَرَسُولاً)Abin tambaya A Nan shine shin sayyada Aminatu da Sayyadi Abdullahi An aiko musu da Annabi ne Basuyi Imani da Abinda Wannan annabin Yazomusu dashi ba[Crying][Crying][Crying]
2026-10-22 11:08:57
0
lagoz boyz :
karatu yafita fesfes wlh muna gdy mal. Allah ya qara kusanci
2026-10-22 11:29:48
0
SUFIN ZAMANI :
Allah ya kara maka lafiya da nisa kwana malam
2026-10-22 10:03:39
2
Shafiuauwaluhaladu :
s a w ,🤲🤲🤲
2026-10-22 10:58:39
1
MKHAN :
Allah ya kara lfy
2026-10-22 09:47:02
1
dawud :
Gaskiya ne
2026-10-22 11:20:06
0
To see more videos from user @ibrahimshehuibrahim, please go to the Tikwm
homepage.