Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@djibril.seho6:
Djibril SEho
Open In TikTok:
Region: TG
Thursday 22 October 2026 03:23:41 GMT
1317
13
1
1
Music
Download
No Watermark .mp4 (
0.17MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
0.17MB
)
Watermark .mp4 (
0.17MB
)
Music .mp3
Comments
Nabalum@ :
🥰🥰🥰
2026-10-22 10:08:56
0
To see more videos from user @djibril.seho6, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
#fyp #fitcheck #OOTD
💒
#secretaccount #fypシ #relatablevideos #yearner #viralvideo
Today at 11 valley college help stop police brutality
“Dr Abdul marke//////-❤️🩹❤️🩹❤️🩹 MUNA ABOKAI NE” KO “ABOKAN GASKIYA NE?” Akwai aboki. Akwai amini. Akwai abokin aboki. Akwai kuma "muna abokai kawai". Yanzu zamanin da muke ciki, musamman a kafafen sada zumunta, ya kawo wani sabon salo na “abota” da yake raina hankalin masu zuciya. Wanda ya ga post ɗinka ya yi like, ko ya ce “wow”, ka ɗauka abokinka ne. Wanda ke yawan chat da kai, kana jin kamar ku biyu babu irinku. Amma da zarar ka fadi a rayuwa, ka rasa wanda zai ce “Ya ya kake ji?” Dama dai haka rayuwar take: Kowa na iya zama tare da kai a lokacin farin ciki, amma ba kowa ne zai tsaya tare da kai a lokacin wahala ba. Akwai mutane da suke kiran ka “bro”, “sis”, “my person”, “friend”, amma duk da wannan sunan, idan kana cikin damuwa, ba su san halin da kake ciki ba, kuma ba su damu ba. Wasu kuma kana masa alkhairi, amma yana maka sharri a bayan baya. Idan baka yi hankali ba, abokinka zai fi makiyinka cutar da kai. 🤔 Ka tsaya ka tambayi kanka: Yaushe ne ƙarshe da abokin nan da kake cewa “my guy” ya tambaye ka lafiya? Shin yana tare da kai ne saboda kai ko saboda abin da kake da shi? Idan kana cikin matsala, wa zaka kira da zuciya ɗaya? Wallahi a yanzu haka, wasu sun tara ‘yan uwa da abokai a Facebook da WhatsApp fiye da na zahiri, amma su kadai ne a gaban gado idan suna cikin jinya. Wasu abokai na social media kamar hasken wuta ne – suna haskawa amma ba su da zafi. ⚠️ Ka farka daga mafarkin fake love da fake friendship. Kafin ka kulla abota da mutum: Ka gwada halinsa. Ka lura da amsawar sa a lokacin da kake buƙata. Kada ka karɓi abota saboda suna da kyau ko suna da kudi ko suna da followers. Gaskiyar magana ita ce: ✅ Abokinka na gaskiya ba sai yana yawan posting ba. ✅ Ba sai yana cikin group ɗinku kullum ba. ✅ Amma yana damu da kai, yana taya ka fatan alheri, yana kula da bayyananniyar rayuwarka da ɓoyayyiyar lafiyarka. Social media ta mayar da mu masu yawan hira da mutane amma kadan daga cikinsu muke iya dogaro da su. Ka daina wahalar da kanka da ƙirƙirar “dangantaka da ƙwayar allo”. Ka fara gina abota mai ma’ana. Ka gina soyayya cikin gaskiya. Ka san wa ya fi ka da mutunci, ka fi shi da arziki, amma har yanzu yana kallon ka da girma. Aboki ba sai yana faɗa da kai ba, amma ba zai bar ka ba. Amini ba sai kuna kullum tare ba, amma ba zai manta da kai ba. Ku dinga tantance mutanen da kuke kiransu “abokai” – domin ba duka masu dariya da kai suke tare da kai ba. #nigeriantiktok🇳🇬 #ghanatiktok🇬🇭 #malitiktok🇲🇱 #saudiarabia #niger #katsina #maiduguritiktok #lagos #camaroontiktok🇨🇲 #arewa #abuja #sokoto #MaganinGargajiya #camaroontiktok🇨🇲 #nigeriatiktok🇳🇬 #ghanatiktok
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy