@labarai24: Sarkin Katsina na ci gaba da shan yabo da jinjina daga yan Nijeriya, Sakamakon yanda ya rufe ido ya tsagewa Kwamitin yakin neman zaben Shugaba Tinubu da suka kai masa ziyara Gaskiya. Me za ku ce #NewsUpdates #Tinubu #nigeria #arewapeople #politicsnews
Labarai24
Region: NG
Thursday 22 October 2026 05:28:04 GMT
Music
Download
Comments
Herbs Dr. Abdulmalik Batsari🌳 :
Sheikhul Islam, Fadilatul Sheikh Mai Martaba Sarkin Musulunchi Sarkin Arewa. Alhaji Baba Abdulmumin Kabir Usman Dikko
2026-10-22 05:43:34
39
user3575608446328 :
Allah y kara bashi lfy
2026-10-22 09:04:24
1
🇨🇦3RD MARINE COMMANDO🇶🇦 :
wlh ku daina kiranshi sarkin katsina, sarkin arewa ne bakidaya
2026-10-22 07:59:25
21
ADDUNIYA :
God bless the emir of katsina state
2026-10-22 08:12:32
2
Hamza :
Masha allah[Pray][Pray][Pray]
2026-10-22 08:23:11
0
HASSAN EBRAHIM K/AGUR :
SARKI ALLAH Y QARAMA LPY DA IMANI
2026-10-22 07:59:50
2
Bashir rabe :
namu ba irin nasu bane sarkinmu kuma malaminmu babanmu sarkin katsina
2026-10-22 07:09:02
26
teemerh🤍✨ :
ubangiji Allah ya karama lfy da Nisan kwana Dan albarkar annabi s,a,w
2026-10-22 08:23:54
8
Zuwaira Umar :
Muna godiya lalle Kai uban kasa ne
2026-10-22 06:04:56
17
Engr sagir Aliyu :
Allah yaqara lafiya sarkin sarakunan Arewa da Qasa baki daya Mudai Katsinawa Alhamdulillah 🙏🙏🙏📿
2026-10-22 08:12:41
12
Ibrahim Sani malumfashi :
Namu ba irin nasu bane up kt 1t
2026-10-22 08:49:04
6
Rabiu Na mata :
111111
2026-10-22 08:47:53
0
Daddy's _Ahmad301124 :
Allah yayima sarki albarka [Red heart][Red heart][Red heart][Red heart]
2026-10-22 07:09:24
1
malam junaidu rugoji :
alhamdulillah masha Allah Allah yakara inganta rayuwarmu 🙏🙏🙏
2026-10-22 09:10:04
2
YOUNG KT 👍👍🇳🇬🇳🇬 :
gaskiya munnadasa sarkin sarakunan najeria gaba daya
2026-10-22 09:08:41
1
محمد أول فلالي🦅 :
Allah Yaqara Lafiya Baba💪👑
2026-10-22 08:44:23
1
abusadiq :
Allah yasakama da alheru
2026-10-22 09:06:56
1
ALIYU MUHAMMAD 2DAYS :
Allah yasa agama lpy baba
2026-10-22 09:13:12
1
MR LEGENDARY 🇳🇬 :
Allah kara lafiya Sarki
2026-10-22 06:52:17
7
Ahmedaleeu :
Sarki Mai Imani Kenan Allah Ya Kara Lafiya Sarki 🙏
2026-10-22 07:51:50
6
mubee :
Tie
2026-10-22 08:02:52
2
shamsu issh :
agayamasu gaskiya Allah yaka lafiya
2026-10-22 09:13:49
1
altine511 :
Allah ya baka gamawa lafiya
2026-10-22 09:12:05
1
abubakarabdullah6872 :
alayayimaka albarka
2026-10-22 08:41:16
1
SARS TEXTILE NG :
KARIMIN SARKI 🥹
2026-10-22 07:46:35
4
To see more videos from user @labarai24, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.