Allah ya sadashi da sayiduna rasulullahi saw saw saw saw saw saw saw
2026-10-23 08:44:09
0
Mamy :
Allahu Akbar Allah yajiqanshi
2026-10-22 09:27:27
1
Maryam :
Ameen ya Rabbi
2026-10-22 15:30:47
0
Meenat 001💖🌷 :
May Almighty Allah forgive him and grant him jannatul firdaus
2026-10-22 08:32:51
0
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
Allah sarki rayuwa sun rabu cikin farin ciki saidai ya dawo babu shi🥹
2026-10-22 09:05:26
19
babyc888 :
may his soul rest in peace 😭😭
2026-10-22 10:42:50
0
TA ANNABI BACKUP 🦋🍨 :
Allah muntuba 🤲🤲🤲😭😭😭Allah yama rahama Ahmad Allah yasa aljanna ce makoma sbd annabi s a w 🤲🤲
2026-10-22 09:07:32
3
Fulani🦋🕊️ :
Allah ga bawanka ka mishi rahma da rahamar ka 😭💔
2026-10-22 07:45:26
8
💫PORTABLE LAST BORN VILLA💫 :
Allah gafarta masa da rahama🤲🤲
2026-10-22 07:48:19
4
Mannal🩵! :
Innalillahi Waina illahir Rajuun😭💔💔💔
2026-10-22 07:46:47
4
AA saddiq :
Allah yah jikan shi 😭😭😭😭
2026-10-22 07:47:20
4
abduaziasabuwa :
Allah yajikansa
2026-10-22 07:47:08
3
Herleemertu🎀💞🎀 :
allah yajikanshi da rahama
2026-10-22 07:44:58
4
bangis-11 :
Allah ya jikansa Da rahama
2026-10-22 07:48:03
2
SHORT MAN NEH ATAINAAKA :
ALLAHU AKBAR 😭😭😭
2026-10-22 11:48:52
1
ALLE MANSUR DAN GURGU_@JY :
allah ya jaddaja rahama agareka😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-22 07:47:24
1
Wa1ida💐 :
Allah ya jikanshi 🙏 damuwata inje madina 🙏😭🕋
2026-10-22 09:32:18
1
Maman.sau :
Innalilahi wainna ilaihirrajiun 💔🥹
2026-10-22 07:46:00
1
ABU~Maheer🔥♥️ :
Allah Yasa Ya huta
2026-10-22 07:47:39
1
MRS M❤️🔐 :
yah Allah kayi mana me kyau ka gafartamana
2026-10-22 09:30:45
3
Habiba lbrahim🇳🇪🇳🇬 :
Allah sarki rayuwa Muma Wata rana zamuje dole Allah yasa mu cika da imani 🥹🥹😭
2026-10-22 08:24:26
4
Mannal🩵! :
Allah Ubangiji Ga bawanka nan😭💔🙏Allah Kayi masa rahama ka hadashi da Masoyinsa🥹🥹🥹
2026-10-22 07:47:16
2
Hafsat salihu :
Astaghfirullah Astaghfirullah Astaghfirullah Allah ka yafe mana kurakuran mu Allah yaji kan shi da rahma ya Allah innamu yazo Allah yasa mu cika da Imani ya Allah 😭
2026-10-22 09:35:07
1
To see more videos from user @zaki_dan_yaya, please go to the Tikwm
homepage.