@blackarab017: trending#viral_fyp_arewa

الحسن بن عبد الله
الحسن بن عبد الله
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 22 October 2026 11:33:02 GMT
138413
19047
498
3368

Music

Download

Comments

sharehunzazzau5
HausaMarine@001 :
A real definition of a true leader, ALLAH yaqaro lafiya da nisan kwana your Royal highness 👑
2026-10-24 00:55:21
0
musty.yahaya0
musty Yahaya :
i proud to be a bakatsine🙏🥰
2026-10-22 19:33:46
0
official.a.barmor
OFFICIAL A BARMORH :
we are proud of you your highness
2026-10-24 08:58:25
0
user6739141636650
Kandarawa :
Allah yakara daukaka
2026-10-23 19:24:44
0
rabeel.saleh.kt1t
RABEEL SALEH KT1T :
I proud of the emier of katsina
2026-10-23 11:15:38
0
ismail.sanusi19
lagendsee/Isma,il"Isma,IL@ :
Daganan ondo muna alfahari dakai allah yasa bayaninka yayi tasiri akunnuwansu kuma gaskiya ba sarauta bace kadai hadda ilimi anan gurin wlh
2026-10-22 15:49:36
45
muhammadibrahimsa84
M SARKEE 33 :
Wlh wannan sarkin namu irin zcyr umaru musa gareshi
2026-10-22 17:38:57
21
abdulrahmankabirh
ophicial Abdul :
Babu Dare Mafi Tsoro Da Firgici Kamar Daren Farko A Kabari, Ya Rabbi Kabamu Sa'ar Zuwa Muna Masu Imani.🙏🙏🙏
2026-10-22 16:12:28
28
mustaphaexhange
musty boy atiku :
ina alfahari da sarkin jahata katsina
2026-10-22 21:36:05
24
dan.anty195
Dan anty :
I love you 💖💖
2026-10-23 07:46:24
0
samailamuhammad31
Samaila Muhammad311 :
Gsky wannan sarkin yafi kashi 7o cikin 100 na malaman Nigeria 🇳🇬 Allah y saka masa da alkhairi Allah y kare mana shi🙏
2026-10-22 20:08:38
7
user2720611856557
SAID :
Masarautar katsina kunsamar mana da Hassan Usman katsina, kunsamar mana da Umar musa yar'adua, ya Allah kakawo mana karshen zalunci a kasarmu
2026-10-23 06:51:36
6
dan.masukudi28
angon malama :
gaskiya ina alfahari kasan cewata dan Katsina
2026-10-23 19:23:55
3
saeedrilwan
Sa'eed Rilwan A..m..v.. :
Allah sarki. Allah ya ja Nisan kwana da lpya sarki mai martana daga Nan Borno Muna Alfahari da irin ku a Arewa
2026-10-22 15:43:13
7
imranalawalajiwa
Imrana Lawal Ajiwa :
Tabbas Haka ake bukatar kowane Shugaba Ya kasance🥰
2026-10-22 16:13:38
7
abbannana4
ABBAN NANA :
Wallahi wannan sarkin yafi dacewa da sarkin musulmi ba sarkin Katsina ba
2026-10-22 19:03:36
5
habibushehu40
habib :
Allah ya qara lfy da nisan kwana
2026-10-22 16:17:34
2
salisuebraheem001
salisu ebraheem :
Dan Garman Allah dukwanyaji dadin maganar da maimartaba yafada mana yaimin like 👍
2026-10-22 20:31:13
1
abdullstd
Abdulrasheed suleiman :
Yadda ka tausayawa mutane Allah ya tausaya maka
2026-10-22 17:30:29
6
umarinta04
UMARINTA AA ABU HFS🌷 :
Barakallah
2026-10-22 20:00:48
1
moubarakrimy
moubarakrimy :
Allah yakara lafiya 🙏
2026-10-23 09:17:23
1
markadam990
mark adam :
Gaga yau na nada shi sarkin musulmai ☪️Kuma na cire wancan,, ya koma sarkin ganin watan Ramadan eheee
2026-10-22 19:09:06
3
abbannana4
ABBAN NANA :
Kuma wallahi ka isar da sakon ka
2026-10-22 19:06:09
4
nuhuusama18
Nuhu Usama :
Allah yayiwa rayuwa albarka Allah yasa agama lfy sarki Mai adalci Allah yaqara nasara ya Allah duk Mai hannu acikin wannan ta addanci arewacin najeri a ya Allah kakarya shi kawulaqanta shi kahanashi kwanciyar hankali duniya da lahira
2026-10-22 20:54:06
1
blackarab017
الحسن بن عبد الله :
Ai ba Sarkin Katsina bane a yanzu Sarkin Musulmai Dai Abinda Sarkin Musulmai yakamata yayi kenan wlh mukan Sarkin Musulman mu Yana Katsina
2026-10-23 15:28:55
3
To see more videos from user @blackarab017, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About