Yah allah kasa muzama mata nagariii wadda mazansu da ya,yansu zasuyiii alfahiii 🤲🤲🤲
2026-10-22 13:10:19
13
Ɗan_Aliyu :
Allah ya bamu ikon yin aure insha Allahu zamuyi hakuri
2026-10-22 16:56:04
3
A.M.I.N.U.L.L.A.H💙 :
Ubangiji ka Bamu ikon hakuri da matan da zamu Aura suma kabasu ikon hakuri da Mu ya rabbi..🥺🙏
2026-10-22 19:01:33
5
Ashshaharu Hussaini :
Allah y sa mu dace
2026-10-22 18:24:22
2
ÀBDOL À.B.K BADARA :
Allah ka Mana Arziki Mata Nagari
2026-10-23 09:24:39
0
ABBA KANO AMV🤝💝 :
Allah ya qarawa mlm lafiya da zama lafiya 🤲🙏🙏💝💝
2026-10-22 17:24:44
2
STARKOKO⭐️ :
wallhi gaskiyane wallahi nayi AURE amma narasa sanin kaina 😳
2026-10-22 15:29:51
1
Dan sarki___🦅 :
27 November zamuyi aure nida ita Ya Allah ka bamu ikon Hakuri da junanmu🥺
2026-10-22 22:41:57
0
ibrahim adamu musa :
Allah yasa mudace duniya da lahira
2026-10-22 22:36:21
0
Uthman Muhammad Salami :
gaskiya ne
2026-10-22 20:33:15
0
muh'd_pereetoh :
gsky nima nafara fahimtar kaina akan bazan iya jure rashin mutuncin da mata sukeyiwa Maza ba wlhy. Allah kabani mace Mai sanin yakamata Kuma mace tagari.