wallahi inason zuwa maullidin nan amma nayi nisa ina fatan ayi lafiya a tashi lafiya shikuma dan bature Allah yaninka arzikin sa dan manzo Allah s.a.w🥰🥰🥰
2026-10-22 15:17:16
17
@🛡️ SayyadaTamanzonAllah :
wannan shi ake kira yaro da kudi abokin tafiyar manya 🥰🥰🥰
2026-10-23 14:36:46
5
THE TEN10 :
afika kudi
afika hidima wa annabi
afika son manzon Allah sai sayyidi Malam Hafeez dan bature
2026-10-22 15:12:42
16
Hamidu Umar Muhammad :
Zakiru kuma governor mu senator bindo jibrilla shima masoyi annabi allah kara muku lfy zikiru
2026-10-23 23:56:47
5
𝘇𝗲𝗲 𝗮𝘂𝘁𝗮🤩❤ :
Annabi Muhammad s a w 😍💫🤍
2026-10-22 13:21:08
11
M J :
wlh munsan sa masoyin Manzon Allah shi sosai Allah ya kara kusanci
2026-10-23 08:12:37
2
abdullahiyusuf3839 :
Gwamnan Wanka 🥰🥰🥰 Shugaban Zakiran Adamawa 💪 Allah Ya Kara Soyayya Manzon Allah SAW 😘
2026-10-23 07:58:47
7
elsuraj lawal :
Dan bature bawan Allah
2026-10-22 14:45:05
2
shamsuddenabdulra7 :
bindow ikon allha ✌️
2026-10-26 19:22:19
1
Khadijat🥀 :
Allah ka barmu da son annabi Muhammad s a w
2026-10-22 13:43:08
3
SANI SHUAIBU ADAMU :
masha Allah ❤️dan Adamawa yayi godiya ga Allah 🙏
2026-10-22 17:57:07
2
Naziru Umar :
❤️❤️❤️Hatara Dan Adamawa Sai dakai Mubi Amana 🥰🥰❤️❤️
2026-10-23 18:22:35
1
zainababdullah1142 :
Allah ya yalwata mana irunku aduniya
2026-10-23 06:40:45
2
maimu Shuraihu :
Muna hanyan xuwa maulud
2026-10-23 04:34:44
2
maeeshat :
Allah ybamu ikon xuwa
2026-10-22 19:39:05
1
abdulshakulawan :
masha Allah
2026-10-22 14:40:31
1
ISMAIL_AK back up account :
Masha allah
2026-10-22 14:11:00
2
Muhammad Badruddeen Mustapha :
sarkin zakirai Na Adamawa 🙏🙏🙏
2026-10-22 17:37:36
1
nandunbaba09 :
Bindow 🥰
2026-10-23 06:50:54
1
abdullahiahmadu75 :
sarkin zakiran Adamawa
2026-10-22 19:57:14
1
Auwalramos :
Masha Allah
Allah Yakara Kusanshi
2026-10-23 16:40:22
1
syd.Mahmud Zakariyazabi :
allah yasaka da alkairi sarki malm
allah yakara lfy danisan kwana syd
2026-10-22 21:28:06
1
SIYUDI NAMA'AIKI MEDIA TEAM 📸 :
Allah yakara aminchi dan annabi Muhammadu s a w amen
2026-10-22 14:41:16
1
ayshaadams635 :
Allah yasa afara lfy agama lfy Allah yatsare yakara kusanci ya sayyady 🙏🙏🙏
2026-10-22 16:40:40
1
To see more videos from user @alhajindanbature, please go to the Tikwm
homepage.