Ni wlh ynx mama Hakura da batun aure sbd nayi gwagwarmaya amma harynx ba adaceba Still wannn karo akwai yarinyar danakeso a Kano nanemi taban number waliyinta mukyi magana naji tsarin aurensu budan bakinsa Dana masa tambaya yacemin Iya zuwa Jin maganar Aure kagani kanaso 250k akabiya Banda sadaki har yanamin maganr za amaka lissafin komi da komine ko Kuma nace ai iya wanan ma ya isa sanda na shirya Zan neman toh iya tambayar aure 250k toh sadaki Kuma nawa kenan Banda wasu abinda zasu zo daga baya gasky naji tsoro
2026-10-26 00:47:55
1
Abdullahi Jibrin Sale :
watan Ramadan ya kusa jamaa
2026-10-27 12:05:22
1
فطومة القرعانية 🇳🇪🇳🇪❤️ :
كلام جميل جدا
2026-10-24 18:54:35
0
Meerah’s Craft :
Sabida sao tari ana gina sa ne da kar ya da son zucia