Ni ai sun cuce ni. Ana saka min kudi wllh 11k suke cire min baya na cire kudina a target
2026-11-04 08:25:01
0
Maman Nanah :
Dan Allah bros kai kake saka kanka ko su suke saka kah, please 🙏
2026-11-04 10:26:28
0
𝐄𝐋𝐄𝐊𝐖𝐀🥷 :
nagode
2026-11-03 11:08:17
0
nabuwa🐈 :
gaskiya muna godiya sosai,Allah ya kara basira
2026-11-03 18:55:02
0
2litre :
mallam falalalu donallah ka turomani number ka
2026-11-04 14:42:41
0
Real Saifullahi Jibril Adam :
nawa na palmpay yaki fita wallahi
2026-10-22 23:42:13
0
yusuf namasoya :
Slm barka da wannan lokaci dftn kana lpy nayi withdraw acikin owealth amma banga kudina yakaru ba kuma wajen kimanin 14k nayi withdraw dun allah a taimaka ayimin Karin bayani ina suka shiga
2026-10-24 23:38:00
0
ABDUL YUSUF 044 :
Dan Allah ta Yaya zan chire kudina a fixed jiya nasa wani yaturawa EaseMoni Sai kawai Yache mini ansamu matsalar
2026-11-03 10:59:24
0
yusuf namasoya :
2026-10-24 23:56:36
0
To see more videos from user @falaluabdulmutalib, please go to the Tikwm
homepage.