@atabmedia: A gaskiya... na taba shiga wani hali da na so in bar komai ma gaba daya ....Amma nayi kuka." — Kofur Audu A bayan kakin 'dan sanda da dariyar da kuke gani a talabijin, wane irin rayuwa mai zafi Kofur Audu yake ciki a bayan fage? A karo na farko, ya fasa kwai ya kuma bayyana abubuwan da ba kowa ne ya san su ba game da rayuwarsa da kuma kalubalen da ya sha kafin ya zama tauraro. 🎥 Ka kalli cikakken hirar a YouTube channel dinmu Gobe Juma a da misalin Karfe 7 na dare , Kada a ba ku labari. #KofurAudu #DadinKowa #AtabMedia #Arewa24 #TrendingInterview
ATAB Media
Region: NG
Thursday 22 October 2026 17:08:46 GMT
Music
Download
Comments
ATAB Media :
Kalli cikakken shirin gobe Juma a da misalin Karfe 7 pm na dare a YouTube channel din mu ta @ayabmedia
2026-10-22 18:43:40
14
Jidda's Delight 😊 :
muna kaunarsa domin Allah🥰
2026-10-23 07:59:20
41
Rapson funds💰 :
kofur abdu may God bless kofur
2026-10-23 07:45:42
20
@Jammaje22 :
ni dai ban Dani bana son mata
2026-10-31 00:09:48
0
chapsooo :
abokina Allah yakara daukaka Amin YA HAYYU YA QAYYUM
2026-10-25 13:27:10
1
ZAHARADDEEN GLOBAL :
tukur fatan Alkairi
2026-10-23 12:51:19
6
Muhammad :
wlh mutumin nan yana ɗaya daga cikin mutanen da nake so a daɗin kowa
2026-10-23 16:16:04
8
Mustapha Musty :
Gaskiya kana burgeni kofur
2026-10-23 10:53:45
10
Sabiu Tabuu :
over over c
2026-10-24 21:45:08
1
ᴋɪɴɢ ѕᴀɪꜰᴜʟʟᴀʜɪ ᴛᴜʀᴇᴛᴀ01 🌎 :
Gaskiya ne 😅😅
2026-10-23 06:54:48
9
zahraubale229 :
Ina murja da bilki
2026-10-22 21:07:54
3
Chef_feea :
😂😂Kofur audu
2026-10-23 13:21:37
5
ABDULQUDDUS :
gaskiya two weeks ago yayi trending a status 👏
2026-10-23 06:05:35
5
Right Maker :
kofur audu namu 💔😹
2026-10-23 06:34:24
5
Ibrahim :
over over
2026-10-22 23:45:00
6
Nafisa mubi. G D N. amana :
hhhh😂😂
2026-10-23 12:50:49
5
saiduali04 :
allahu akubar
2026-10-24 09:14:57
1
MAMANFATIMA💋👄 :
2026-10-23 12:00:29
2
sarki :
kofur audu namu 💔😹
2026-10-23 16:04:53
1
maryamscollection29 :
🤣🤣🤣 kofur Audu namu
2026-10-23 09:31:34
2
tijjan8 :
nice 😁
2026-10-23 07:04:37
2
user593417949146 :
@user593417949146
2026-10-23 07:38:46
3
Abba Abdullahi 💥 :
kofur nawu🥰🥰🥰
2026-10-23 22:31:08
1
azzahir :
which problem triple R are they solving?
(kannywood problem)
2026-10-23 16:07:15
1
user7280815781040 :
😂😂
2026-10-23 00:12:50
2
To see more videos from user @atabmedia, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.