@umar_bolori: Allah Yasa Mu cika da Imani

Umar Bolori
Umar Bolori
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 22 October 2026 17:15:19 GMT
143711
37573
1473
738

Music

Download

Comments

meajiddah2
Hawwah 🤍 :
Wallahi muma hakane😭💔 allah yasa muyi karshe me kyau Allah ya muna rahma allah ya jiqanmu ya kyatata karshe and mu Innalillahi wa’inna ilaihirrajuun
2026-10-22 17:30:49
317
arewa_fabrics
SC_shareefaat_collection :
aduk lokacin da nasau,rara, 😥💔se.naji duniyan.ma,tafita, a raina 😭💔💔
2026-10-22 18:08:00
120
wordbeehive
Huzaifa Sani Ilyas :
Taken mutuwa kenan🙁😢
2026-10-22 18:16:23
97
jarmai642
Jarmai :
Allah yasani ina tsoron mutuwa
2026-10-22 21:28:06
18
ummuzuhraonlinemarket
Allah kakaini madina🤲🏻🕋✈️🥰 :
Wlhy yana tada mana hankali😭😭
2026-10-22 17:56:16
58
user905460076
maman afnan :
wallahi tausayin kaina da yan uwa kawai ya isa yasani nutsuwa idan naji wannan
2026-10-22 21:33:44
8
hapsatu.umaru
Hapsatu Umaru :
Tashin hankali da fargaba a duk lokachin danaji aya nan allah yasa muchika da imani 👏😭
2026-10-22 17:49:37
37
ayeesha.borno
ayeesha borno :
Wallahi Wallahi kone haka kuma inajin hakan nake tonawa da mahaifiyata ya Allah yajikan iyayanmu 😭😭😭😭😭
2026-10-22 17:28:07
10
bassybeby1
Bassy beby :
Allah yasa muyi kyakkyawan 😭😭
2026-10-22 18:53:19
5
fatouumtreat7
فاتوم💗🧚‍♀️ :
Wallahi it’s not only you
2026-10-22 19:27:34
1
allahmadogararbawa
أم خديجة 🌼🌸💝 :
Allah kasamucikada imani
2026-10-22 17:39:16
20
kubrahabba
kubrahabba :
wallahi kowa hakane Allah yasa muchika da umani
2026-10-22 18:20:44
5
mahayminoubassiro2
mahayminoubassirou :
Allah yasa mudace [Teary eyed]
2026-10-22 19:51:46
1
yearhear.inuwear
smart boy bkd :
hardani
2026-10-22 22:07:45
1
imrancy41
imran lawal :
Duniyar nan ba komai bace wlh 🥺🥺💔innalillahi wa inna ilaihir raji'un Allah yasa mucika da Imani allahumma amin ya hayyu ya qayyum.
2026-10-22 18:35:30
18
nuuriah
/ruːˈkaɪ.jə/✍️✨ :
Wllh ba kai kadai bane, ko me nake ina jin wannan ayar nake samun wuri na nutsu nai shiru, sai bayan wani lokaci nake ware wa..Allah SWT yasa ta riske mu muna masu imani.
2026-10-22 18:06:20
9
_shafiu001
Shafiu :
very strong message in my brain everyday I heard this 🥺🥺
2026-10-22 19:41:57
1
fatimahbentu1
Chocolate 🍫 🧸🇲🇱🇳🇪 :
No b only you 🥺
2026-10-22 19:35:45
1
yummycorner.ng
Yummycorner.ng :
Wallahy all of us..Allah ya sa dai muyi taubatan nasuha kamin mu koma ga ubangijin mu😭
2026-10-22 18:44:06
7
nobelie176
ENGR.Almustapha Tile Sumaila :
wllh ni tsikar jikinace take tashi saikuma naji hawaye yataho
2026-10-22 21:20:41
2
farhtymarhwaziriq
Queen Zhara :
Aa bakai kadai ba brother abunda nakeji bansan yazan fadaba sai dai ubangijinmu yamana afuwa yasa mucika da Imani
2026-10-22 21:23:46
2
by_safcy.rano
by_safcy.rano :
Ba kai kadai bane😭
2026-10-22 22:01:43
3
muhammadgonimod90
Muhammad goni modu na miskinu :
wallahi muma hakane maulana
2026-10-22 19:33:35
2
bornogidayerwqfato2026
𝑺𝑨𝑹𝑲𝑰 .𝑺. .𝑩𝑶𝑹𝑵𝑶 🔫 :
Wlh nima haka 😭 ubangijin Allah yasa muchika da ima'ni 😥🤲🥹
2026-10-22 21:09:49
2
zeenat.moath
zeenat moath :
innalilahi wainnailaihin Rajiun,wlh duk randa naji wannan ayoyin saina tsorita ya hayyu yakayyum yarabi samawati ya Allah kasa muyi kyakyawan karshe Ameen 😭😭
2026-10-22 21:08:20
2
To see more videos from user @umar_bolori, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About