album din nan na me gida idan muka duba mukaga idan mutum yazo duniya wayake fara sani uwa to saimu bewa wakar mahaifiya number 1 sabo da itace take mana komai idan mukayi wayo sai mu fahimci Allah ashe shiyake bata harta bamu to saimusa wakar Masha Allah a number 2 idan Allah yabaka saika godemasa domin ya kara maka kaga sai musa alhamdulillah a number 3 idan kana sauraron waka a matsayin hanyar isar da sako sai musa money point a number 4 idan domin nishadi kake sauraron waka to sai musa miracle a number 5 idan bangaren soyayya ne saimusa wakar heart break a number 6 idan international wake ce duka album din bakamar we go de okay saboda ta daku ni wllh itace zabina itace tafarko Amma idan za,abi ma,anoni to zan batta a karshe karshe wakoki da ma,ana nake ji ba dan naji nawuce ba kawai maharaz for life ♥️♥️♥️♥️Allah yakara basira oga me gida number 1 lovely oga ba ♥️♥️♥️♥️💯💯✅
2026-10-22 18:15:58
11
Elmaaz Kangiwa voa ❤️ :
saboda mahraz na yi break up 💔 da girlfriend Dina saboda tacemin DJ ani yayi mahraz na rabu da ita Kai after mahraz fah babu wani artist ah AREWA
2026-10-22 19:42:11
10
Mohamedi :
mahrazforlife 🔥💯
2026-10-22 17:50:55
6
atiku comedy 😃 😀 😄 :
oya now king of voa sharp 👌 👍
2026-10-22 20:55:55
7
Moustapha :
king mahraz
2026-10-22 17:47:45
6
ASSOUMANE :
dan Allah ya sunan wakar
2026-10-22 20:08:58
6
Ousman Muhammad :
the Best song On the Album
2026-10-22 17:40:31
5
dauda :
oo1 boss V o a family👌👌👌
2026-10-22 19:44:25
5
PLEASE WELCOME ME TO V.O.A :
I don’t like this song
2026-10-22 18:39:12
5
BigKhaleepha v o a💀🤖 :
7
2026-10-22 17:43:05
6
slsok :
🥰🥰🥰001❤️
2026-10-22 17:56:24
2
ialiya mahraz.v.0.a.0🤘💯❤️🔥 :
@mahraz.0 0.1.v.0.a🙏🏼🙏🏼🙏🏼🤟🤘🖖🖐🙏
2026-10-23 11:37:15
2
Ummuna Aisha Egyptian Collecti :
Ni Damuwata Asiyi Abaya 😍😢
2026-10-23 13:00:57
1
DAN AMERICAN 🇺🇸 V_O_A BACKUP :
I no go lie 🥹
2026-10-22 18:13:40
3
Auwal _Binimalik V O A :
Mahraz for life ☝️❤️🕺
2026-10-22 18:07:06
3
lukman.001 :
B.O.A
2026-10-22 21:37:33
3
To see more videos from user @001__mahraz, please go to the Tikwm
homepage.