@alkayan_charitable_fdn: Alhamdulillah for the completion of re construction of mosque @ saya saya village by the people of makka through AL KAYAN CHARITABLE FOUNDATION
Masha Allah
Allah ya Saka muku da gidan aljannah ya biyaku baki danyanku ya muku JAGORA whlhy yayi kyau Sosai fa am sorry life 😭 Allah ya Iya mañá!!🥰🥰🥰😢😢
2026-10-29 12:52:17
1
Abdul :
dan Allah ku taimakamana ku rufamana na garinmu a jihar jigawa kafin Hausa shamakeri
2026-10-28 19:43:29
1
SALISU SUNUSI :
Allah yasaka muku da alkhairi
SHAWARA
Nan gaba kuringa sa kofar Mai budewa waje saboda ruwa yana shiga cikin masallaci a irin wanna kofar muna Nan muna kikarin canza tamu sabo wannan matsalar NAGODE 👏👏👏👏
2026-10-29 08:39:32
1
goumar :
Macha Allah oubangiji Allah yabiyaku 🤲
2026-10-28 07:08:27
1
Ballai Usman :
salama alaikum oga Dan Allah Dan annabi muma adubamana Allah yasa mudace 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲