@dalafmkano: 'Yan Ta'addan da suka kaiwa jarumi Tiger Shroff hari sun ce Jarumi Salman Khan suke nema kuma muddin bai bi sharadin da suka sa masa ba sai sun kashe shi. #DalaFMKano #FreedomRadioNigeria #Arewa #Hausa #Kano #Katsina #Kaduna #Bauchi #Abuja #Gombe #Adamawa #Yola #Taraba #Maiduguri #Borno #Sokoto #Kebbi #Zamfara #Niger #Kogi #Labarai #Creatorsearchinsight #Kannywood #ArewaTikTok #HausaTikTok #Kannywoodfilms #Kwankwasiyya #Gandujiyya #APC #NNPP
Kenan dai ta'addancin da muke gani a film ɗin India a zahiri ma akwai hakan?
2026-10-22 20:19:45
322
Muddathir Abdullah :
kawai ya gudo Nigeria
2026-10-23 08:51:06
202
adam garba :
Aluta continue kawai [Tears of joy]
2026-10-25 01:03:46
0
Hajasko💕 :
Ni damuwata inje madina 😭ingaida manxan allah kafin inbar duniya masoya annabin rahama kumin addua
2026-10-23 09:25:01
146
db.g01 :
Tho wai krish Yn ina?
2026-10-25 15:42:20
0
abubakarisahabdulla :
Ayiwa annabi salati
2026-10-22 21:02:48
197
Bugau_Z_Link :
wannan film ɗinma idan aka tsara shi zayyi kyau
2026-10-23 08:10:09
76
ummu humaira :
ni babban bakin cikinama da Bai ajje magajiba Salman Khan haka zai mutu Babu nagajinsa😭😭
2026-10-22 20:23:56
76
SMS……..NAFAN✅ :
Ta ina wnana labarin zai amfani dan Nigeria ????
2026-10-23 13:14:19
38
abdulmaliktameem :
Duk abunda Allah ya halitta, to manzon Allah rahamah ne agare shi.
Jin qan sa da tausayawar sa agare mu ne tasa akoda yaushe yake nema mana afuwa awajan Allah.
Tabbas ba wanda zai qi wannan annabin sai wanda Allah ya zare daga rahamar sa.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH.
.