@abdulrazakhamisuyusi: Yanzu dai masu ƙara sun koma su ne za su kare kansu domin yau ɗin nan an maka lauyan ƴan bidi'a ƙara saboda ƙazafin da ya yi wa malam Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triumph. Allah ke nan, yanzu dai ƴan bidi'a ba maganar ƙarar malam Lawan suke ba, a'a, yanzu sun koma kare kansu a Kotu. ♥️ Yau dai lauyan bidi'a bai je ba amma kotu ta ba da umarnin a je ƙofar gidansa a manna masa sammaci sannan a tura masa sammacin ta WhatsApp... 🥰😀 Alhakin Malam MALAN LAWAN Triumph ne ya fara komawa kan ƴan bidi'a, duk wanda ya riƙe Allah da Annabi tabbas ya fi karfin ƴan adam, yanzu dai lauyan ƴan bidi'a yana cikin fargaba domin abu ne mai wuya a ce ya iya kare kansa a kan ƙàzafi da ya yi malam Lawan. Alhamdu LILLAH. Cikin abin da lauyan bidi'a zai kare su ne: ya ce wa malam Lawan ya tafi sata Saudiya, ya tafi zinà da sauransu. Har maganar zam-zam ya yi... Kun ga ke nan akwai matsala. Muna fata Madatai da su Muhammad Albakary za su ba wa lauyansu ƙarfin gwiwa don ya je kotu! Alƙali ya ɗaga Shari'a zuwa ranar Laraba! Allah ƙara ba wa sunnah nasara, ya ƙasƙanta bidi'a.

ABDULRAZAK HAMISU YUSIF
ABDULRAZAK HAMISU YUSIF
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 22 October 2026 19:09:23 GMT
29185
2573
93
87

Music

Download

Comments

samailaattikou572
Samaila Attikou :
Dan Allah kufadamin sunan wanga alaramma
2026-10-23 06:08:10
6
musaisaforealgmail.com
musaisa5672 :
YESSSSSS
2026-10-24 23:22:04
0
shafiuagarba
亗 𝕊𝕙𝕒𝕗𝕚’𝕦 亗 :
pastor zaku ce[Tears of joy]
2026-10-23 10:22:58
2
lukman.tanko
Lukman Tanko :
Allah yasa lauyan ne da gaske dan muna da tuhuma akan sahihan cinsa
2026-10-23 05:23:53
6
usaman.aliyu.daway
Usaman Aliyu Dawaye :
Masha Allah adaure shi da hujja zai san yazo hannu
2026-10-23 07:44:23
3
mamudagarbagelwas
mamuda garba gelwasa :
Masha Allah, Allah yafara kamasu kenan daya bayan daya, in Sha Allah har wayennan Malaman nasu zasu shiga hannu
2026-10-23 07:09:55
3
muttaqa.inuwa0
Muttaqa Inuwa :
Allahuma Amin yahayyu yaqayyum MLM
2026-10-23 07:52:09
2
user73378878697730
shuAibu.Abubkar unguwar bawa :
Allah yakara lafiya mllm
2026-10-23 13:57:50
3
nazifi.ismail.btr
Nazifi ismail Btr :
Allahhumma amin ya Allah 🙏
2026-10-23 11:37:45
2
tajuddeenuwaisu
tajuddeenuwaisu :
amin
2026-10-25 07:16:23
0
ilyas.rabiu
Ilyas Rabiu :
Masha Allah
2026-10-23 14:25:27
2
abarshiridwangwandal
RIDWANABARSHI GWANDAL ZR00R :
yayi kyau
2026-10-23 11:48:57
2
lawalimoussa12
lawalimoussa :
Allahu akbar Allahou akbar Allahou akbar Allahou akbar Allahou akbar
2026-10-24 19:54:01
0
abdussamad.shafii
abdussamad shafii :
law
2026-10-24 22:18:38
0
ismaelshehi2
Ismael Shehi :
الله أكبر
2026-10-24 22:38:15
0
iceboy324
Abbas :
sunnah sak bidi a sam
2026-10-24 23:13:58
0
sulemanauwal000
Baban Husna :
Amin
2026-10-25 12:54:07
0
cikaji5
cikaji :
masha Allah
2026-10-23 14:27:31
1
idiboss05
alimohammed :
Allah Allahne
2026-10-23 21:18:13
0
umar.muhammad.gar0
Umar Muhammad garo :
sunnah gidan hujja
2026-10-24 05:13:11
0
sanusiumarargungu
AREECO CLOTHING :
Masha Allah
2026-10-24 14:07:19
0
abdullahi.mustapha56
Abdullahi mustapha :
Masha Allah
2026-10-23 22:28:08
0
issiakouabouzeidi
issiakou Abouzeidi Abou Soufia :
sunnah gidan hujja
2026-10-24 18:03:29
0
lawan6040
comrade. Lawan Sarbi :
Masha Allah
2026-10-24 15:14:52
0
proud_northenerr
Proud northerner :
2026-10-22 21:02:50
0
To see more videos from user @abdulrazakhamisuyusi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About