@coachahmad412: Can ChatGPT help you understand the Qur’an and prepare for Tafsir? Learn how to use AI as a study assistant to explore Qur’anic explanations, organize your research, and deepen your understanding of Islamic knowledge. Remember, always verify AI-generated interpretations with reliable Islamic sources and qualified scholars. Use technology wisely and seek authentic knowledge #coachahmad #brynovate #arewa_tiktok #digitalmarketing #Quran
kai wlh kaji soron Allah Alqur,ani bawasa bane wlhi Allah zai kamaka akan wan nan
2026-10-23 19:58:11
1
AbubakarSiddiqGwallameji :
kai tanan Kam fa sai ya jira wlh
2026-10-22 20:21:12
4
أبوبكر محمد ثاني 🇳🇬 :
wlh zaka kai mutane wuta kuwa sbd ko manyan malamai zama sukayi aka koya musu bawai Ai ke control ba
2026-10-23 21:56:14
1
HAMAS~👳♂️ :
karka bude hanyar barna dan Allah
2026-10-24 19:06:20
0
Sadiq Digital academy :
Dagaske coach
2026-10-22 19:35:55
3
𝔅𝔫 ℑ𝔰𝔥𝔞𝔮 :
kasan ilimin da ake bukata kafin ayi tafsiri kuwa tafsiri ba a koyi ka koyar
2026-10-23 11:42:34
1
mr_bubu_sheriff :
Coach😂🤩
2026-10-23 00:11:13
2
real ayshat Muhammad :
Rahama luxury gold
2026-10-23 12:08:41
2
Muhammad Al amin Umar :
sorry coach Amma manyan malamai Suna hani da amfani da ai musamman wajen research nah addini sabida u already know who it belongs to
doing that it'll be uncontrollable
2026-10-23 19:29:14
1
Daddyben :
Oga har yanxo kake ka bude mana class
2026-10-23 18:53:40
1
Ahmad Aleeyou Adam :
baakasan tafser ba kuwa
2026-10-23 09:24:23
1
Muhammad sani :
no sam bazai yiwuba domin addinin musulinci yafi karfin ChatGPT
2026-10-23 20:24:15
0
Naseeb Islam :
Gaskiya wanda bai da ilmin addini idan yayi amfani da wannan zai ɓata ya ɓatar.
2026-10-23 10:42:53
1
Abban Ammie Akc :
kaiii Wlh Bai isa baa
2026-10-23 05:49:09
1
ZAKARIYA IBRAHIM DANGO :
Allah yabiya ya Qara Lafiya ya Qara basira
2026-10-22 21:44:49
2
Jam :
addini ai ba wasa bane maganar Allah ba wasa bane ayi ladabi wlh
2026-10-23 09:44:51
1
SULAIMAN SHITU IBRAHIM🗯💯💭 :
Gaskiya wannan zai jawo matsala a addini
2026-10-23 13:47:49
1
khamis me turaran kanshi jahun :
gskya wannan gangan cine ALQUR ANI ba abin wasaba
2026-10-23 14:27:33
0
Ahmad sani :
Duk da haka wanda baiyi karatu ba, ba zai iya ba, kuma GPt Mentor ne ai.
duk wanda baije makaranta ba bazai iya ba
2026-10-24 10:35:51
0
Pantamiyya Ai :
wlh duk radda nake kallon vedion ka sai data na ta tsaya
2026-10-25 10:10:59
0
Mu Koyi English :
Koda ka cewa AI ya kula sosai, Still zai iya yin mistakes kowa yasan haka... Kuma idan ka kula suma suna warning cewa AI can make a mistake...Don haka kada ka sa mutane su dogara results na AI 100% , musamman a Al'qur'an... Tsarin shine mutun yayi amfani da AI akan abunda yake da sani akai sai AI ya taimaka mishi...bawai copy and paste ba
2026-10-24 18:05:00
0
AUWALU DAN DARMANAWA :
to
2026-10-25 10:22:39
0
jafarilyasabubaka :
Alqurani gyagya gyga gya rarru ne karka badar da mutane Dan Allah
2026-10-24 21:52:19
0
To see more videos from user @coachahmad412, please go to the Tikwm
homepage.