Koh fito na fito neh Banaso nidai kar nayi sharing da wata shine damuwata
2026-10-23 06:42:48
48
ummimie33 :
correct
2026-10-25 01:00:01
0
users123456789 :
ni lokacin papatawa da wata din ne bani dashi in dai akan namijine
2026-10-23 00:01:38
33
halimatu a muhd :
wlh shine dalili sabida asiri gaskiya ne arabaki da mijin arabaki da yayanki idan bakiyi wasa ba arabaki da hankalinki🥺🥺
2026-10-22 23:13:40
15
Oum najmah :
Wallahi kamar kisani Yar uwa bama tsoron Kishiya amma muna tsoron asiri 😁😁
2026-10-23 12:51:09
18
jeeddahcollections ⫷⭕❥⫸ :
Idan kana tsoro shine zai fi kamaka dakyau, kawai addu’a zakayi ka yarda da cewa babu wanda ya isa ya cutar da kai koh boka koh asiri, kuma ka yarda da cewa duk wani abu da zai sameka daga Tabbis samawati ne toh zaka samu sauki. Dukda cewa sihiri gaskiya ne kuma yana tasiri amma da izinin Allah so shiyasa mutum kar ya kuskura yana rayuwa ba tare da azkar din safe da yamma ba
2026-10-24 09:31:18
6
PRINCE 🫅SARDAUNA :
tsoro ne😂😂😂
2026-10-22 20:20:17
16
Zainab Jajere :
Ni wlhi da kimin asiri gwara kawai ki fito kicemin na bar miki mijin babu dole i come first gsky🫠
2026-10-23 11:05:53
10
miss_turaki :
Hmmmmm😔
2026-10-25 00:31:37
0
ruhatbabansoro :
Tell them
2026-10-24 09:06:53
1
Husnerhadammagaji :
Tabbas Wnn hk yake sister daxasu bar bin malamai wllhi Ayii fito nafito Hmm Whi sayna kore ta Bbu boka Bbu malamii ubangiji na kawaii na reqe
2026-10-22 20:54:12
12
M🩷e🩷e🩷r🩷a🩷t🩷c🩷o🩷o🩷l :
Yes sis🥰🥰🥰
2026-10-24 07:41:17
1
َNAJERHHH ❤️🌪♡ :
Wallahi shi muke tsoro 😭💔🤣🤣🤣😹
2026-10-22 20:24:31
16
RALIYA_M_🖤🤍 :
Wallahi inde kissane da kisisina ni kaina tsoron kaina nakeyi,anma asiri 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻nayi nan
2026-10-22 20:24:10
5
Hannerh Ahmerd Tijjerni :
I swear🤌
2026-10-22 20:19:42
5
Hauwa kulu 😹 :
Allah ya Miki albarka Ashe kingane abunda muke tsoron ba kishiya ba ☺️wlhi baki taba burgeni irin na yau bah☺️☺️
2026-10-22 21:28:26
6
hennabyhusnah1 :
Wlh
2026-10-23 20:44:43
1
Maman Soudaïsse :
👍👍👍
2026-10-24 09:15:15
1
Limash Gatan Allah ❤️😘🙏🏽 :
exactly my sis
2026-10-23 19:14:57
1
USS LUXURY COLLECTION :
Wlh ko
2026-10-24 06:57:55
2
NAFISA M MUSA :
wannan gaskiyane👍👍👍👍👍👍👍
2026-10-23 19:36:12
1
To see more videos from user @princess__ruky, please go to the Tikwm
homepage.