Mutane na mutanen arziki ni @meelah_meemi's_kitchen zan halarci,
the biggest end of the year sales trade Fair🛍️na @Northern Business Circle , inshallah.
Wanda za'ayi 📆1st November a next door park, tudun yola kano.
🏛️shiga kyauta ne.
zan Kai muku kayan motsa🍱🥤 Baki karku bari a baku labari tabbata kin ziyarci stall din mu.
Mutum 5 din farko da suka ziyarci stall din mu suna da free "awara" in sunci suyi wa Mahaifiyata addu'a Allah yai mata rahama nagode.
2026-10-22 23:14:54
1
jidderhaliyu62 :
kuzo kusai Egyptian abaya ☺️
2026-10-22 23:53:28
1
MY MOM MY LOVE 🤷♂️🤫 :
Ina neman me samosa
2026-10-22 23:03:43
1
I🌸AM🦋SALEEMT🌸ZANGWAMA💍🌸🦋 :
Damuwata dan Allah kusayi popcorn 🥺
2026-10-22 23:16:34
1
Khalet ib boy :
a,a ni daya ne byby😂🥰
2026-10-22 22:35:24
1
jiddahtulkhiriempire :
Dan Allah azo asiya lipgloss 💄
2026-10-22 22:52:46
1
World_Best :
Iftihal dadin kowa
2026-10-22 22:31:46
1
~SHEMAS MEGA MART :
Damuwata asiya abinda nk siyarwa 🥹😩
2026-10-23 12:26:46
0
Dan karamin hajiya 001 :
Gaskiya ne ke daya ce baby [Tears of joy]
2026-10-23 11:33:47
0
𓊈𓊉꧂𝐊𝐈𝐍𝐆_𝐒𝐈𝐏𝐇𝐎꧁𓊈𓊉 :
kyau iya kyau ♥️
2026-10-23 12:12:41
0
To see more videos from user @iftih_al, please go to the Tikwm
homepage.