anyanke maganar da Akira sallah kanaji kaki zouwa masallaci yace 💯
2026-10-23 11:56:48
3
Engr. Sanusi Mohammed sanusi :
wannan kwabar tayi yawa wallahi
2026-10-30 22:00:41
7
Ano zaki Dtm✴️✴️✴️ :
Allah ya jikan malam
2026-10-31 21:56:57
1
English with Bako :
Maganar gaskiya wannan malamin ban sanshi ba yanzu bayan baya raye na fara saninsa sabida mai gaskiyane kuma gaskiya yake fada........shiyasa yake bayyana yanzu ga wadanda basu sanshi ba.