@adoyarima: WALLAHI TALLAHI ANNABI YAYI, ANNABI S A W YAI KIRA MUTAN ZARIYA KUNSHIRYA, ALLAH KA Sakawa Khadimul Ummah kuma khadimul RASOOL Alh kabir hafiz danbature da alkhairi, ZARIA CITY🙏

Yarima04
Yarima04
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 23 October 2026 06:55:14 GMT
56041
14715
219
66

Music

Download

Comments

anty_ummee
Anty ummee❤️ :
😍😍😍Lfylau zaka agama insha Allah oga sir lfyzaka
2026-10-23 06:58:19
7
adam_zakiru_khalifa
Adam zakiru khalifa :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Allah yaqara kusanci dashehu
2026-10-30 07:02:09
1
7gidado
gidado aliyu Ibrahim :
wlh yarima kana burgenii Allah ubangiji kabamu arziki mai Albarka Wanda zamu saya mota mu manna hoton shehu
2026-11-02 10:05:00
2
alh.nasirmoya
alhaji nasir :
Allah yazama gatanka shehuna
2026-10-27 16:30:09
1
asiya23821
asiya23821 :
allah ya qara haskaka rayuwarka dan hasken ruhin manzon allah sallallahu alaihi wa sallam
2026-10-27 00:00:21
2
masoyin.bayemansur
masoyin baye mansur kaduna :
Allah yakaramuku lfy maulana
2026-10-26 22:48:48
2
user7139159947454
maryamahn" dallatu :
ya manzon kullum cikin kuka Allah kasadani da masoyin ka manzo saw
2026-10-24 09:31:27
3
stylish_meirah_tafida
Ameirah👸 :
Masoyin Annabi S.A.W🥹❤️❤️❤️
2026-10-23 14:30:39
4
sultanahmhula
SULTANAH :
Damuwa tah na ziyarci manzon Allah 😭😭
2026-10-23 18:44:51
2
abdussalam.yusuf03
Abdussalam 🇳🇬🇬🇭. f. t. a :
Allah ya karawa Annabi daraja Allah ya kara kusanci
2026-10-28 07:54:02
1
bawanmaimimimiya1
BAWAN MAI MIMIYA 1 :
Muna ziyara
2026-10-28 11:37:36
1
prince.khaleepha21
prince khaleepha :
allah yakara sutura masoyin shugaba
2026-10-25 19:37:25
1
qanwarcutie01
qanwarcutie01 ❤️ :
Dan annabi Dan sonda kakeyiwa annabi Muhammad inci arzikin annabi yarima ka siyamin zoben fairus 🙏😭
2026-10-31 21:57:30
1
husainiladanawa
Husaini Ladanawa :
ameen saboda shugaba Muhammadu S.a.w 🤲
2026-10-30 18:28:04
1
user7028695youngimam
young imam :
Allah muna tawassuli da shugaba Muhammadu s a w Allah muna tawassuli da shehu tijjani Allah muna tawassuli da shehu Ibrahim Allah muna tawassuli da sunayenKa masu tsarki, Ka saka wa wannan bawanKa da ya ɗauki nauyin al’umma, yake ƙoƙarin faranta musu rai tare da iyalinsa, da mafificin alheri a duniya da lahira. Ya Allah, Ka saka masa da aljannar Firdausi, Ka yalwata arzikinsa, Ka ƙara masa lafiya, nisan kwana mai albarka, da zaman lafiya. Ya Allah, duk irin farin cikin da yake saka wa zukatan bayinKa, Ka mayar masa da shi ninkin-ba-ninkin, Ka buɗe masa ƙofofin rahama da arziki ta inda bai zata ba. Ya Allah, muna roƙonKa musamman game da mahaifiyarsa wadda take fama da rashin lafiya. Ya Allah, Kai ne Mai warkarwa, babu mai warkarwa sai Kai. Ka warkar da ita warkarwa cikakkiya, wadda ba za ta bar wata cuta ba. Ya Allah, Ka ɗauke mata ciwonta, Ka sauƙaƙa mata dukkan wahalhalunta, Ka mayar da rashin lafiyarta kaffara. Ka faranta ran ɗanta dayake san ganin mahaifiyarsa cikin ƙoshin lafiya. Ya Allah, wannan alheri da yake yi wa al’umma, Ka sanya shi ya zama sanadin samun rahamarka da yardarka. Ka kiyaye shi daga hassada, sharri da dukkan fitintinu. Ka albarkaci dukiyarsa, iyalinsa da zuriyarsa. Ya Allah, kamar yadda ya zama abin alfahari da alheri ga al’umma a yau, muna roƙonKa Ka gadar da wannan sirrin alheri, karamci, tausayi da hidimar jama’a ga ’ya’yansa da jikokinsa. Ka sanya su zama masu riƙon amana, masu taimakon marasa ƙarfi, masu faranta ran bayinKa, masu kyakkyawar zuciya da kyakkyawan ƙarshe. Kada Ka yanke wannan alheri daga zuriyarsa, Ya Rabbal Alamin. Ya Allah, Ka sanya dukkan alherin da yake yi ya zama sadaka mai gudana a gare shi, Ka sa ya ga sakamakon alherinsa a rayuwarsa da lahirarsa. Ya Allah, Ka ba shi abin da yake fata na alheri, Ka kare shi daga abin da yake tsoro, Ka kuma haɗa shi da iyalinsa a cikin rahamarka saboda shugaban halitta annabi Muhammad s a w
2026-10-23 09:06:45
2
ibrahimbaye01
IBRAHIM BAYE :
barada shehu
2026-10-30 18:57:59
1
fauziyyaabdullahi96
ta fadima bint Abdullahi :
Allah madeena bijahi sayyidina rasulullah s a w 😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-26 22:02:45
1
sayyada.karima.mau
sayyada karima maulidi :
s a w
2026-10-23 07:40:23
1
harounnarrashid4
هارون الرشيد :
ka mana komai mun video maulidin zaria allah ya karo mana ire iren ku
2026-10-26 17:42:20
1
alqasim131
Al-Qasim :
Yabo Shehu ibrahim kuma dole
2026-10-26 11:57:13
1
khalifadambatta
KHALIFA :
kamar Kaine ka kama dan gaske jiya maulana
2026-10-26 08:50:03
1
shuaibualhassanidiriss01
SHU AIBU_ALHAJIN_ ZAWIYA 💰🙏 :
kafi dan gaske wallahi [Heartwarming]
2026-10-28 20:46:25
0
user26069631220628
munir gumbulu :
munaziyara shehu
2026-11-04 23:54:09
0
abubakarsddeeq
ABUBAKARSDDEEQ :
masha Allah 🙏🏻
2026-11-03 21:38:09
0
rahmat.u.magaji
Rahmat U Magaji :
Masha Allah 🙏
2026-10-23 07:05:00
0
To see more videos from user @adoyarima, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About