gaskiya baba isah kasamu wani karamin aljani kaba ala saboda wannan wakar wllh
2026-10-23 09:46:37
9
ABUBAKARABDULLAHII :
DAN ALLAH AN SAKI RANGADI AMBALIYA KUWA
2026-10-23 18:29:59
0
SALIHU💙❤️ :
dan allah waqarnan nakeso
2026-10-23 15:36:09
2
A 💖💘❤️A😍🤗😜 Bilal💖💘❤️ :
gaskiya wakan nan Tana tashin Kai Alan Waka nawa
2026-10-23 11:39:03
1
abubakargidado :
ABU FARUQ 🥰🥰
2026-10-23 14:59:19
1
Gambo Dan Hutu :
Dan Allah ansaki Rangadi 2
inason wannan wakar
2026-10-27 19:29:40
0
Fulani❤️✌️Blood :
Isa pilot ya taimaka yabama ala aljani ko daya ne dan Allah
2026-10-24 12:25:48
0
hajaraibrahim :
Ma Sha Allah.Allah yayi jagora 🥰🥰🥰
2026-10-23 10:36:44
2
Teetee collection 🤍 :
Isa ruhullah 🥰
2026-10-23 14:13:07
1
MUSA :
ANTASHI KAI NA
2026-10-23 15:29:44
0
Mustapha Abubakarhyy :
alhamdulillah
2026-10-23 14:31:34
0
sarki manjo bichi👑👑 :
Allah yashigalamarinka oga
2026-10-23 11:33:22
0
Mustapha Rabiu :
allah ya qara basira ameenu alan waka
2026-11-02 20:37:59
1
Nafisat :
Kai wakar nan yayi wlh👍👍👍
2026-10-25 19:59:02
1
Sir Nura Gambo :
Fatan alheri a gare ka
2026-10-24 12:15:47
0
jagaban001⭐⭐⭐ :
Ala yatashi kaina fah
kawu isah pilot kasamu wani karamin aljani kabawa Alan waka
2026-10-26 19:31:05
1
jabirabubakarkhal :
masha Allah
2026-10-23 10:50:18
0
madam :
🥰🥰🥰💪💪💪
2026-10-23 09:02:08
1
DAN_SULE_KITCHEN_AND_DECOR :
haryanzu dai shiru bbu wani masoyin sarkin makabarta da yayi yinqurin sayama waya kazo mu taimaka maka mu masoyin sarkin mai martaba Muhammad khalifa sunusi sarkin kano 11
2026-10-23 11:39:00
0
👑 𝐀𝐌𝐈𝐍𝐔 𝐌𝐀𝐁𝐎 💎🥉🤑 :
yaushe za'a sake ta
2026-10-23 13:59:15
0
sule xavi :
Ahuce haka
2026-10-23 10:33:14
0
Atiku Umar :
fatan allkhairi
mai gida
2026-10-23 07:30:27
0
Umayms :
Alan duniyan waka, godiya mai yawa daga Niger State💃🏽💃🏽💃🏽🙏🙏💪👌👍
2026-10-23 09:07:14
0
Bashir Bala Yusuf :
Aminu alan saiya hakatarda Isa pilot
2026-10-23 09:51:55
0
fatimaabdulaziz865@gmailcom :
fatan alkhairi Allah yaqarawa Alan mu hikima Ina sport din Isa pilot gaskiya
2026-10-23 08:52:10
1
To see more videos from user @zaiyanabubakar1, please go to the Tikwm
homepage.