Lalle duniya juyi juyi Allah yasa muyi kyakyawan karshe
2026-10-23 09:48:37
67
Smarsher :
Rayuwa kenan, lokacin da mai dawayya yayi tashe ba'ama san waye Rarara ba
2026-10-23 10:03:57
33
Merish💕 :
Kuma fa yafi rarara iya waka 🥰
2026-10-23 09:59:38
20
ammey409 :
Nidai Ina son wakar me dawayya wlhy💃💃💃
2026-10-23 10:20:36
10
Eman bistro🥘 :
Azo Asai meat pie
2026-10-23 11:03:45
0
🫧🎶BLACK BEAUTIE🖤🥺🎀 :
Wlhi wlhi wlhi sedanaji hawaye
2026-10-23 10:46:34
4
mmn Khadija :
inason shiga triple r 🥹🥹🥹
2026-10-23 11:22:18
0
Cultural_couture.kn.backup :
A real singer with the mic 🎤 🔥🔥🔥🔥🔥
2026-10-23 11:12:06
0
Ayshatu 💕❤️ :
Somebody come and carry me
2026-10-23 11:40:03
0
Ambassador :
Wllhy Mai Dawayya Ya Iya Waka Sosai
2026-10-23 09:15:11
13
Rani jibrin aliyu (Raj) :
Mawaki yanayiwa mawaki waka 🥺😅
2026-10-23 10:26:03
4
hajiarukkynyaxzamfara1 :
Maula phone store
2026-10-23 10:12:33
0
fayzah's households📈 :
Allah sarki abinda na fahimta da ripple r din nan kawai yana taimakon su ne,tunda gashi tun yanxu gashi nan sun fara amfanuwa,amma in Sha Allah apc baxa ta ci ba biizzinillah, ku kuma Allah ya cigaba da kwato muku dama ai kudin ku ne, kudin gwammati ai na talakawa ne
2026-10-23 10:47:17
5
Na garzy001 :
gsky mai dawayya duniya ne
2026-10-23 09:24:50
9
R💍🦋 :
wlh inason wakar sa bawan allah nan
2026-10-23 11:37:12
1
Oum sabreena❤️💕 :
Wllhi ina qaunar mijina sosae 🥰
2026-10-23 12:03:04
2
usmanmohammed257 :
Allah karkasa muyi gaba mudawo baya
2026-10-23 10:38:26
0
humry Collections :
2026-10-23 10:31:20
1
MEERAH :
maganar gaskiya maidawayya duniyar waka Allah karabamu da talauci Alfarmar manzon Allah SAW 🤲Allah kiyaye imaninmu Alfarmar manzon Allah SAW 🤲
2026-10-23 09:55:57
6
Hauwau Bashir Atokee🌸🌹🌺 :
2026-10-23 10:55:36
1
🇳🇬salma Ismail👑 :
Allah sarki idai baiwar wakace angama awajen dawayya
2026-10-23 10:41:26
1
Al~ihsan hijab and turban :
Gsky a biya dawayya da dollar 💵 dan yafi karfin naira 😂😂
2026-10-23 10:26:21
1
Ummu Ihsan :
azo asai fura muna karbar order taro biki ko suna ko seminar 😌