@hussaini.yunusa6: Kalli yadda malam lawan triumph yayiwa masussuka raddi cikin ilimi 😳😳😳👏👏💯

Hussaini Yunusa
Hussaini Yunusa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 23 October 2026 08:57:43 GMT
48573
4495
173
361

Music

Download

Comments

honey.badger700
Honey Badger :
FAMILY ISSUES ALWAYS DIFFICULT TO SOLVE
2026-10-27 08:49:31
0
faisalm2580
Faisal Mustapha Bukar :
Allah ya cika ma masussuka burinshi na shiga wuta
2026-10-27 14:26:53
62
ismailsuleiman3651
CALL ME ISMAIL 🕳 :
ni tambaya ta itace naji masussuka yace sallallahu alaihi wa salam to a ina yaji wannan a qurani?
2026-10-25 11:16:06
36
umar__y
umar__y :
nakusa nadena jin karatun kowani malami se malam Lawan Rahama Hullah
2026-10-23 13:02:28
152
kianaacademy
Kiana Business Academy :
Tou shi a wa ma da zai hada kanshi da Annabi ?? Allah yasa mu dace ameen
2026-10-28 20:50:49
7
freshmeku01
Meku vibes💀💫 :
Gaskiya lawan yanada karatu Sai yanzu nafara fahimta kaii😳allaj yakara lafiya sheikh
2026-10-23 23:27:21
43
salisuahmad77
Abu-Salamah :
Malam lawan duniyar ilimine
2026-10-23 14:12:54
59
useabubakausman
useAbubakar usman :
Allah mungo dema daka dauke wannan mai mummunar akidarmu daga cikinmu
2026-10-28 22:10:04
3
aliyu.idriss3
𝐀𝐥𝐢𝐲𝐮 𝐢𝐝𝐫𝐢𝐬𝐬 𝐢𝐳𝐥 :
Allah kahadamu da malam lawan agaban manzo Allah s A W
2026-10-23 22:29:25
25
abba.yahaya366
abba yahaya gwamma bunkure :
Kuna Ina ahanussunna kuce alahamdulilla
2026-10-24 12:07:05
20
user9733252926811
Haleemason0014 :
To yanzu ni tambaya ta ga Dan masussuka itace to ya fada mana Annabi Adam shikuma matasan nawa ne
2026-10-23 19:17:37
11
sheikhbasa1
Sheikh basa :
Nifah kuna rabamin, hankalii
2026-10-23 13:52:58
7
sadeescaptain001
SADEES CAPTAIN 001 :
Malam Lawan Allah yakarawa rayuwa' albarka.
2026-10-23 16:24:46
8
user4947974405318
a muhammad Areaboy :
Allah ya Saka D alkhairi Malan lawan
2026-10-23 19:54:04
9
user8586310598016
UMAR SHUAIBU :
Nagode Mlam Lawan triumph Allah ykara ilimi mai Albarka
2026-10-23 21:52:20
8
maryamsaleh002
Maryam saleh :
Allah ya taimaki ka mlm
2026-10-28 09:38:06
0
muhammad.junaidu.h
Muhammad Junaidu Hussaini :
Ka Ji Karatu Yadda. Allah Yasaka da Alkhairi. Sunnah Sak💪💪
2026-10-23 21:38:41
5
b.m_yanmaulu
B.M_Yanmaulu :
Allah saka da alkairi malam
2026-10-23 12:15:56
12
abk.sfulani4
Abk s/fulani :
nagode malan lawan
2026-10-23 14:04:04
10
kilode97
muhammad ali☪️🕋☪️🫶💖 :
inajin tafsir na malam lawan sai yatunamin da shek jaafar mohammud adam Allah yajikan mlm 🤲🤲🤲
2026-10-28 05:51:20
4
mrfix214
Mr fix :
Bawata mutuwa da masussuka yayi duk hadin fada ne 😟
2026-10-27 08:57:40
4
legend_alh_sani
LEGEND CAPS AND TEXTILE :
Babu wani mutum da aka taba yi mai suna Masussuka, karya ce kawai , rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayar!
2026-10-27 09:44:37
3
faloust
Falalu umar :
ilimi yayi
2026-10-28 08:08:23
2
auwalyusuf0857
Auwal Yusuf :
sunnah sak Sunnah gidan tauhidi
2026-10-28 08:35:57
2
binsani24
mustapha :
Sunnah gidan hujja
2026-10-28 06:32:52
2
To see more videos from user @hussaini.yunusa6, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About