@edreezngulde: Beware of this scam! ⚠️ Please share this video with your brothers, friends, and family to create awareness and protect others from falling victim. Stay alert and stay safe!
Edreez Ngulde 𓄿
Region: NG
Friday 23 October 2026 09:52:44 GMT
Music
Download
Comments
maye atsare🥷 :
Zakashiga abincin wasu
2026-10-23 10:52:37
73
KELLECHIII :
wlhi ni anyimin haka amma 10k
2026-10-23 10:27:50
18
musa squirrel :
we really appreciate
2026-10-23 13:50:16
0
HH MA,AJI :
thank you bro
2026-10-23 14:47:35
0
FiyaFiya 👑🔹 :
wallahi kukulah
2026-10-23 09:57:31
11
B S - FATHER 001🦅🥷 :
Thank you 🙏🏻
2026-10-23 12:27:08
0
nasiruddeen :
wanna ai Mai sauki ne
ni Wanda akayi man yafi wannan illa, transfer akaiman nagani nan take na Bayar da cash, bayan na Bayar da cash sai sukaje sukayi reporting din account dina wai anyi wrong transfer bayan na Bayar an tafi, Inda Allah ya temaka man na cire kudina saura dubu 40 har yanzu account din a rufe yake. Kuma har dubu dari biyar
2026-10-23 12:27:31
6
KHALIL SADIQ :
oh my god
2026-10-23 12:30:09
0
AUI.DAURA CLOTHING :
an isa acuceni da wannan
2026-10-23 11:37:24
5
wizz khaliefa :
U mean u no dey do abi
2026-10-23 10:18:48
3
Jalay👨✈️ :
One video 4me 🤝🤝🤝
2026-10-23 09:56:57
4
T borno Media :
thanks 🙏🙏🙏🙏
2026-10-23 12:09:29
0
usee :
Damuwata nasamu aiki🥺
2026-10-23 13:45:26
2
Investor Young Man :
Possible
2026-10-23 10:47:05
0
BOSS INTERNATIONAL :
mungode allah yasaka ❤️❤️❤️kuma antaɓamini haka amman kudin basuda yawa wllh
2026-10-23 10:06:19
6
Ahmad Muhammad :
Saboda abin ya yawaita yanzu sosai akwai wanda akama na 2milillion.
2026-10-23 10:34:43
2
Corey kent :
yanzu zan tafi naje, nabi wannan procedure din.
kaga sabon update 😄
2026-10-23 10:43:54
3
Akila🦅 :
Gaskiya ne wannan
2026-10-23 09:58:37
3
SOPY BOII OO1 :
Allah ya
2026-10-23 14:04:51
1
FiyaFiya 👑🔹 :
gaskiyane wannan bro Thanks
2026-10-23 09:57:00
3
4k :
wow tinubu ne guys
2026-10-23 09:58:12
2
Rufai Sani :
gaskiya ogah kana kukare munagodiya sosai
2026-10-23 14:22:15
1
(P'A) :
gsky mungode
2026-10-23 13:43:56
1
I B R A H I M🦇🏌️ :
Toh taya za’a kamasu 😂😭 kawai Sai allah ya kare
2026-10-23 10:45:06
3
king Mubarak👑 :
Mlm mu duk mun San da Wannan Kaji
2026-10-23 10:48:09
0
To see more videos from user @edreezngulde, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.