haka tamu tayi jiya wlh daga gusau zuwa mafara , mun wuce bungudu motar mu TA kama da wuta Amma Allah ya fitarda mu muntsira, motar ta kone gabadai wlh
2026-10-23 15:32:30
16
🤍𝐵𝒾𝓃𝓈𝒶𝒹𝑒𝑒𝓆🔥☠️☠️ :
Allh yasa babu wanda yarasa ransa aciki
2026-10-23 14:52:39
1
MAE HAKUREE 🤏💝💔💝 :
innalillahi wa'inna ilaihi rajiun Allah ya tsare gaba 🤲
2026-10-25 10:44:16
1
SAAD USMAN :
mutanen fa
2026-10-23 12:56:16
5
mls-clothing :
Allah ya tsare gaba
2026-10-23 16:53:44
1
Nusayba Omar Danbarno❤️ :
Subhanallah inji Bb mutane🥺
2026-10-23 12:59:54
2
ꜱ7▪︎ᴍ☆ᴀʙᴅᴏᴜʟ :
Wai mutane fah ?
2026-10-23 13:00:02
2
A Garba bingi :
Allah yakawo dauki
2026-10-23 15:15:52
0
isahhalilu815 :
me amfanin fireservice na Gusau nan kusa fireworks gashi harta kone ba a yi komai ba
2026-10-23 15:29:22
0
jedderh :
Allah yatsare gaba
2026-10-23 16:04:01
0
Engr Abdulwaheed :
allah ya qara tsarewa
2026-10-23 17:21:14
0
Aishatunuuor :
innalillahi wa innalillahi Raju subhnallahi Allah ya tsare gaba
2026-10-24 07:26:20
0
AA GIDANKIYO :
Allah yatsayarnan yakuma mayarda alkhari
2026-10-23 14:28:53
0
Baban Rahila :
allah yamida maida allahkairi
2026-10-23 13:27:11
0
Mae_tumbin_kudi :
Allah ya tsare gaba
2026-10-23 14:43:24
1
iyal samaila :
Allah ya mayar da alkhairi
2026-10-23 18:22:28
2
S_B MAIGISHIRI :
subhanallah Allah taala yamaida alkhairi ameen
2026-10-23 13:28:13
0
yar yola :
Allah yatsare gaba
2026-10-23 12:33:50
0
@kheedee dodo :
Tabbas naga wannan Abun wlh Allah ya kiyaye gaba😢
2026-10-23 12:39:58
1
Ana's yahaya aliyu :
tabbas yanzu na wuce naganta Amma ankashe wutar lkcn naita mamaki sbd jiya na wuce da daddare banganta ba Allah ya kyauta gaba
2026-10-23 12:15:40
0
winner :
Subhanallahi allah yakiyaye na gaba allah yasa ba’a rasa rayuwa ba
2026-10-23 13:15:07
0
Auta :
subhanallah
2026-10-23 13:02:39
1
maman daddy :
innalilahi wa ina ilaiha Raju un 😭😭
2026-10-23 13:56:47
1
user48266253715676 :
shn
2026-10-24 18:51:01
0
aishamurtalatsf :
Allah ubangiji yatsare gaba
2026-10-23 11:53:29
0
To see more videos from user @alansareey, please go to the Tikwm
homepage.