@fahadkabirmaitata: JAMILA TA SHIGA COLIN WANI HALI A HANNUN YAN FASHIN DANI A JIHAR KADUNA #fahadkabirmaitata

fahadkabirmaitata
fahadkabirmaitata
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 23 October 2026 12:38:52 GMT
240046
28988
1806
1672

Music

Download

Comments

ummeeturaki6
Ummee turaki🤍💍 :
yanzu Shi Governor kadunan bazai Bada kudi baiwar Allahn ta fitoba 😭😭😭😭😭Kai Allah muntuba innalillahi wa'inna ilaihi raji'un
2026-10-23 13:56:11
136
maryamhassan304
the_candy_gallery :
Albishir tsame gaye always available kano
2026-10-25 06:11:35
0
teeyteey7
Teey Teey❤️🦅 :
Allah ubangiji ya tarwatsa uba sani da gombatin tinubu😭😭😭
2026-10-23 13:41:46
558
umarsharifi7
umar Sharifi :
ya [Crying][Crying][Crying][Crying][Crying] Allah
2026-10-24 23:28:58
0
faridayarjarida6
🦋Feedy🦋 :
Gsky bawan Allah kayi kokari Kai kadai kk mgn
2026-10-23 17:39:02
309
kabirmohammed2020
Mohammed Kabir :
Ya ubangiji kasa fulanin daji masuyin kidnapping suyi mummunar karshe, Allah ka hadasu da bala'i da masifar duniya da lahira 🙏
2026-10-23 16:18:32
48
mrs_muhammed25
home of sakina :
Allah ya isan mata 😭😭
2026-10-23 16:00:17
108
boddonmanga0
💕Boddon Manga💖 :
Ananne yakamata uba sani yayi aiki basaisundawo gida axo anamusu video da hoto na banxaba
2026-10-23 18:38:08
51
rabiuumar285
Umar Al faruq :
Allah ya tozartasu dasu da wanda suka daure musu gindi Ya Allah ga baiwarka Allah kadubeta da idon rahama dan saiyyida aminatu
2026-10-23 13:13:26
66
shapson_babba
Shapson 🇳🇪 :
gaskiya Nigeria ba shugabanci Allah sauqaqe wai ana waya da su to taya ake basu kudin haba
2026-10-23 13:14:07
52
waleederh180
꧁༒☬ CEO Waleederh 🌹☬༒꧂ :
Hasbunallahu wani’imal WAKIL Allah ya kawo mana karshen wannan musiba 🥺
2026-10-23 15:40:25
33
jafar...saluwe
jafar...saluwe :
duk Wanda ya karanta abunda narubuta Allah yasa aljannah ce makomarsa🤍🤲
2026-10-23 21:13:39
49
user4958105282441
jamila_jamcy :
yah ubbangiji Allah dik wani bala,I da masifa datashin hankali kadorawa wadanan tsunanun mutane la,ananu Allah kakubutarda baiwarka
2026-10-23 13:21:39
106
matarmanya111
hajiya turai🥰 :
allah ga baiwar ka nan bata ji ba bata gani ba haka dauke ta ga halin da take ciki alfarmar wannan juma'a da muke ciki allah ubangiji kaji tausayin ta ka fitar da ita halin da take ciki
2026-10-23 13:18:40
58
nazifaidrisgital
Princess nazeey :
Innalillah wa inna ilaihirrajiun Allah Ka kawo mana karshen duk wani wanda yake da hannu a cikin zalunci
2026-10-23 16:03:42
30
veilsbywutra
Veils-by-wutra :
Allah ubangiji kanuna ikon ka Akan duk wani mai hannu a ta’adanci ka wulaqanta su kasa suyi mummunan qarshe
2026-10-23 15:09:53
33
fiddyauta1
DRESS WELL KITCHEN &MORES🙂😍 :
Allah ya saka mata 😭😭🥹
2026-10-23 13:57:42
23
nusaibarabiu978
zeeey gombe :
allah ya isa Wllhy 😭😭😭😭
2026-10-23 13:58:18
8
mnmmdfn
M M. N :
Allahou Akbar Allahou Akbar Allahou Akbar ya Allah ka kausuki wly akwai matsla Nigeria
2026-10-23 13:31:21
8
marycy73
meryerm yusuf :
ai indai kaga suna hk koh?? karfin addu'a Kawai zai fito da ita Allah ka kubutar da ita Allah ka tarwatsa su Allah kasa suyi kyakykyawan karshe 😭😭
2026-10-24 09:32:25
8
hauleys_giftshop
Hauleys_GiftShop :
Allah yasa de tana raye😭😭💔
2026-10-23 16:13:47
15
safiyanumbako4
SUFYAN M BAKO :
Suna Chan Suna campaign Da Tinubu Yau campaign yafi musu rayuwar mutane
2026-10-24 16:02:19
5
ftma8104
Fatima Yakubu :
Allah sarki cikin ya zuba kenan
2026-10-23 13:33:54
40
surayyamunirisa97
oum nawwara :
innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Allah ya kubutar dake
2026-10-23 12:48:04
11
jurieskidswearhijabs_
Jurie’s kidswear&hijabs :
Ya don girmanka ka kawowa matarnan dauki 😭😭 da sauran mutanen Allah yakawo mana karshen azzaluman nan😭 Allah yasa kar ta mutu ya Allah 😭
2026-10-23 15:49:23
16
To see more videos from user @fahadkabirmaitata, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About