Allah ya ƙara ɗaukaka malam
amma dan Allah karkace zaka goyi bayan omologo
2026-10-23 13:39:50
7
Sani-kwankwaso :
Allah yasa mudace
2026-10-23 16:26:16
0
abdulbarifaruku :
Allah yashir yamuna shu gaban nim mu
2026-10-23 13:57:15
4
user7152143196461 :
Tsarin democratic ake ba na Musulunci ba a Nigeria. zanga zanga halal ce a tsarin kudena cakuɗa mana takardu
2026-10-23 15:46:21
2
yakson :
malan Allah yasaka alkairi Amma mu dimukuradiyya muke ba Shari are musulunci ba
2026-10-23 19:52:06
1
A A IBRAHIM :
Allah yakawo mana karshen wannan masifar da masu shiryata a duk inda suke Ameen
2026-10-23 19:29:18
1
00011 :
yan Africa akwai hakuri walh
2026-10-23 13:54:05
2
DAN RIMI🤞 :
Wlh dole abii Liman Ko chanza masallaci
🤍.
2026-10-23 16:54:26
2
maibara furniture's :
ubangiji allah qarawa rayuwar ku, albarka mlm sunnah
2026-10-23 15:09:43
1
sounnah sak bidi a Sam agaji :
Allah yakara lafiya
2026-10-23 14:03:33
2
Kamilu Muhammad :
Ya Allah 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬😭😭😭
2026-10-23 18:05:10
1
wasila1122 :
masha Allah Allah sarki Allah kabamu ikon koyi da masu takawa da imani da hakuri gunbin Allah da ummarni da abin da Allah ya aikomana dashi mai hakuri yana tare da Allah mai hakuri shine mai nasara mai hakuri duk yatara dukkan nasara Allah yabamu
2026-10-23 14:20:56
1
adamrbilu :
Allah ya karawa prof lpy da Nisan kwana mai albarka 💯💯💯
2026-10-23 13:57:00
3
mamoudou.moussa :
cv
2026-10-23 21:14:48
0
baban khaled 001 :
Allah y karama pr lpy d ilimi mai amfani
2026-10-23 14:27:02
1
sheikh zarban2003 :
Allah raya mallam
2026-10-23 14:58:33
1
safiyanu Ahmed :
menene solution mlm?
2026-10-23 21:17:51
0
Faruq Umary :
Allah yayi jagora [Pray][Pray]
Allah ya Kara kare mu ya rufamana asiri [Pray][Pray]
2026-10-23 13:12:55
1
kamisu Ibrahim :
gaskiyane mallan ♥️♥️♥️allah yakara lafiya
2026-10-23 21:03:07
0
Ebraheem yusuf :
ma sha Allah 🥰
2026-10-23 20:43:32
0
SANI GANO MAIUNGUWA :
Subhanallahi
2026-10-23 21:57:27
0
Dan_Garee_official 💯❤️💝❤️🩹 :
Allah ya sani dai megidna
2026-10-23 21:43:51
0
HASSAN B L umar :
mash Allah
2026-10-23 21:03:53
0
sabobirni :
wlh inasonka tokai baka nuna kabilanchishiyasa nikesonka wlh ni Ina bibiyanka kulum
2026-10-23 21:38:46
0
usman ibr gambo :
with due respect sir Yaya xamuyi takaigafa wadda tamasa kyau akasuwafa sir shine wadda (yacinye jarinsa) kawai
2026-10-23 14:56:22
1
To see more videos from user @profmansurisayelwa, please go to the Tikwm
homepage.