@amams.one.love: 💕Waisun ce soyayya damuwa ce 💞kuma matsalace ita fa soyayya 💞tamkar kabari ce da abinda kaje dashi 💕za ayi maka aiki idan kaje da kyakyawar zuciya zakasami mai kyawun zuciya aboki kokuma 💕abokiya 💕domin babu komai cikin soyayya sai farin ciki💞