@arewa24: Shi Sinusi wai ba zai canja hali ba? 🤔 Shirin Badariyya yananan akan manhajar AREWA24 On Demand da kuma tashar mu ta Youtube. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand, sannan ku danna mana subscribe a Youtube domin ku sha kallo! #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
AREWA24
Region: NG
Tuesday 27 October 2026 08:00:00 GMT
Music
Download
Comments
Husnerh 🥀❤️🥹 :
Sanusi kaji tsoron Allah 🥹😭
2026-10-27 10:36:40
16
inchouna🦋❤️ :
dan allah duk wanda ake bi azumi yarama 🙏
2026-10-27 13:33:03
9
Hawwah 🤍 :
Yanzu fa wani baya gane dumin ga da sukai wallah 😂
2026-11-09 11:08:08
3
Aliyu Usmanbala :
sunan film please
2026-11-07 01:08:42
0
Dansadeeq :
Sanusi magana nakason muy 😂
2026-10-27 11:24:40
1
nannas henna 🌿💅🌿 :
Aya kunyi lalle kuwa 🥲🥲🥲
2026-10-28 06:40:00
1
BAWAN ALLAH 🕋🥹: :
mukam muna gane duk domin da akayi wallah 😁😂
2026-11-09 16:19:09
0
Yeldu iPhones & Gadgets :
Dan sokoto nah
2026-11-09 09:20:49
0
Usman sani :
Allah yasa mudace
2026-10-27 09:18:57
1
hisur_collections :
Sanusi dai bai son ta nah😂
2026-11-07 15:39:20
0
Yousouf :
Nidai inason Acting din bayin allah nan
2026-11-07 17:48:12
0
Aliyu Abbas Hadejia :
wai arewa 24 ba kwament ko daya
2026-10-27 08:04:41
2
ummatangz :
Haba sanusi nah
2026-11-08 06:24:17
0
Abraj :
Gaskia.
2026-10-27 10:55:29
1
zaynabflamingo :
Laces nake saidawa
2026-10-27 21:39:08
0
Abbakar umar :
amma dai wannan Sanusi wlh ba ɗan Sokoto bane
2026-10-27 10:14:25
3
legend_baqeer :
Ba hwa zan saurareki ba wallah😂
2026-11-01 05:19:38
1
🤴 :
Kabasa available in sokoto
2026-10-29 19:34:17
0
🪖🎖️SPECIAL SQUAD 🪖🎖️ :
SOKOTO GIDA MAGANA NIKASON MUYIII 😂😂😂
2026-10-27 17:08:39
0
@abeedat :
ga muni ga iskanci 😅
2026-11-02 16:01:32
0
babyfinat554 :
nidamuwata azo a sai kwasai
2026-10-30 19:09:47
0
ARWA NATURAL DRINK 🍹 ❤️ :
2026-10-28 00:03:20
0
BOSS LADY KITCHEN & COLLECTION :
Haba Sanusi Yazakayi Haka 🤣😂
2026-11-04 14:59:14
0
Mom insaaf :
@Ummul-collection🥰💄👘👗🕶️👜 exactly ogo halinsu daya wlh d wannan mutumin🤣😂
2026-10-27 10:44:09
2
UMAR DAN KUTU :
[Big LOL][Big LOL][Big LOL]
2026-10-27 13:27:18
1
To see more videos from user @arewa24, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.