@damash_collection: Ban tabajin ni ima rayuwata da nutsuwa irin yau ba😭❤️🔥🙏nayi kukan farin ciki saboda ban taba sanin akui irin wnan dadi da Zuciyar mutum yake shiga haka ba tabbas saudiyya kiran Allah ne Amma da na karar da dukka dukiyar dana mallaka kawai saboda nazo naji kuma na koma na sake dawowa ba 😭💔🙏Alhamdulilah ya Allah 🙏🙏🙏#umrah2026🕋 #madinah
Aisha Damash
Region: SA
Friday 23 October 2026 16:50:13 GMT
Music
Download
Comments
anty zee Muhammad a b t :
I wish you the best
2026-10-23 18:40:41
0
bawasdai :
SAWAMEN SAWAMEN LAI LALLAHALLLALAA SAW SAW SAW SAW SAW SAW SAW SAW SAW
2026-10-23 20:11:35
0
mamyn Ahmad collection🇨🇲🇳🇬 :
BURINA INKAI IYAYENA MADINA [Crying][Crying][Teary eyed][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying]
2026-10-23 21:11:42
0
sisi ✨ :
kudade kuyi lasting [Tears of joy][Red heart][Pray]
2026-10-23 21:55:52
0
TEEMASANAYA 001 :
Sanaya me cupcake 🧁 🫂
2026-10-23 20:48:01
0
deejah001 :
we all miss our periods right now
2026-10-23 20:21:50
0
Firdausy Lawal :
Ya Rabbi Muna dayawa Masu burrin zuwa wajanna ya Allah kakiramu zuwa dankin monzo tsira 🙏🙏🥰❤️😭
2026-10-23 16:54:46
19
Fulani’s wife🦋🖇️ :
Kufa pictures kawai kuke zuwa🥺
2026-10-23 19:28:38
3
Fatima Saraki 🫅🏼 :
Wayyo Allah ya maimai ta muke ameen
2026-10-23 16:54:11
39
RUKKY🥀DALHAT🦋💥 :
Cutie🥰damasha
2026-10-23 18:48:38
0
Ummee fashion 🤍🖤 :
Wayyo allah dadi kawata allah yakira kowa da kowa 🥱👏🏾Allah yakarbi ibada
2026-10-23 17:01:02
10
MumImanThrifts :
Allah kasa munada rabon xuwa madina
2026-10-23 18:14:12
36
NURAT INCENSE ⫷⭕❥⫸ :
Haka take Wlh Allah yaita maimaitamana dan isar wanda ke madina😭🥰👏🏻👏🏻
2026-10-23 18:11:23
3
deejar_vogue_ng🇳🇬 :
Ayi mana addu a hajiya Aisha
2026-10-23 19:30:06
0
deejahmakeover :
Allah kasa munada Rabon xua😭😩😭😭Allah y karbi ivadah🙏🏻
2026-10-23 20:51:33
1
hennabywalida :
Yafi haske haske annabi muhammadu😭😭😭
2026-10-23 21:00:43
3
Ibrahim Almustapha Gwarando :
Allah ya karbi ziyara
2026-10-23 20:03:19
1
. :
kudayani da aduwa Allaah ya bamuhaiuwa😭😭😭
2026-10-23 19:21:56
1
ABDALLAH🇳🇬💫✨ :
Alhamdulilah I feel so happy for you guys ya Allah.allah yacikawa kowa burinsa allah yakarbi ibadah ina baran Addu ah allah yabani lfy😭
2026-10-23 19:43:10
3
kabeer Abdullah shelah :
Allah kakiramu muma dan annbi saw
2026-10-23 17:04:21
1
kore collection :
Allah y karbi ibadu
2026-10-23 17:36:59
1
sahabiyau🌹🌹w d l🌹🤝💓 :
Allah ya kara lfy aisha 🙏
2026-10-23 19:14:08
1
XMAN_WITH_KINGSON💥 :
Gafara Masu Abu da abinsu🥰🤭 Allah ya Karbi Ibadha🤲🏻
2026-10-23 17:56:33
1
RUKKAYATU :
Ni damuwa ta na auri tunubu 😩
2026-10-23 17:49:45
0
بنت محمد :
Ni damuwata ataimaka abani jarie 🥺
2026-10-23 17:01:44
1
To see more videos from user @damash_collection, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.