@khadijasanidankarami: Kowane labari yana da darasi, amma labarin Maryam na daban ne. A kalma ɗaya ko biyu Wane darasi kuka koya a ƙarshen labarin nan?🤌 #Snack #labarina #ArewaTiktok
😂😂yaudai nasamu hutu kullum ina shiga tiktok kenake fara dubawa alhamdulillah yadai angama muna biye dake dan jiran wasu labaran Allah ya kara basira
2026-10-23 17:43:06
17
Me :
na koyi darasi ko dan ada nima ji nayi kawai barin gidan zan amma yanzu na fahimta makirci ne kawai hajiya ta iya nima zan yi sama da nata makirci in kwaci kaina
2026-10-23 19:03:42
7
Mainagge oriflame and more :
finally alhamdulillah
2026-10-23 20:55:20
1
Hindatu sokoto :
na dauke darasi 2 a labarinan
2026-10-23 18:23:05
7
A.Bawah🥰👳🏻♂️✨🦋 :
Kai naji dadi wllh har saida nayi dariya Yauwa maryamah ina sanki kikoma dan Allah 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-23 22:07:13
2
umm husna :
Hmmm! Allah iya mana 🤲🏻
2026-10-23 19:01:37
3
MA"EESHA AUWAL :
alhamdulillah
2026-10-23 21:13:26
1
Rashida Saidu sabo :
Allah yakyauta
2026-10-23 19:55:26
1
عائشة عيسى موبي :
wllh gaskiya ne
2026-10-24 17:46:00
1
Manir :
allah ya sa mu amfana da darasin cikin labarin🥰🥰🥰
2026-10-23 22:02:17
2
Assalam :
maa schaa Allahou Solution an saamo
2026-10-24 16:35:19
1
user8228069853044 :
muna alfahari nake
2026-10-24 12:15:30
1
Farida :
Macha allah wlh yayidadi
2026-10-23 22:51:03
1
FS treats :
Jazakillahu bi khair
2026-10-24 17:12:51
1
Asmiss~glam💄 :
Alhamdoulilah abu yayi kew
2026-10-24 12:54:15
1
Koubra :
Merci beaucoup 🥰🥰🥰🥰
2026-10-24 21:36:58
1
Rukayya sulaiman :
wllh inason siyan kaya agurinki amma garinmu yynisa
2026-10-24 13:55:39
1
Mrs Aliyu 🥰🥰 :
Masah Allah
2026-10-23 19:18:39
1
🇳🇬yaya abdallah :
Daganan na canza raayinna wallahi farkon labarin nafara jin haushinki amma yanzu alhamdulillah AllAH yabarku dare da alhaji🤩yarkunama saidake mero
2026-10-24 06:25:58
1
Amee's beauty and more 💖 :
Finally 😂 ba tsashin hankalin jiran next part
2026-10-23 22:38:33
4
fatima❤️✨🌹 :
Sannu da qoqari Aunty Deejerh
2026-10-24 00:06:05
1
umuannas :
now she comes 👌👌👌👌
2026-10-24 08:19:34
1
Ash Barry's Photography :
mashallah tabaraka Allah 🇬🇭🇬🇭🇬🇭✌✌
2026-10-24 06:33:38
1
To see more videos from user @khadijasanidankarami, please go to the Tikwm
homepage.