Oga Sir It's better to Get the Money in your 20s and Died After 10years than living in misery for the rest of your life.
2026-10-24 07:15:16
1
Ali zaki :
ni baban abinda ke damuna shakaruna 29 amma 2M kawae gareni 🥺
2026-10-23 19:31:45
19
Fatima M :
wallahi yaya yarima naji dadi gani video kah gani 30 years kullum magana aure sai rushewa yakeyi Amma naji nagamsu da magana kah ubangiji Allah yasa mudace
2026-10-23 21:11:08
35
Richman💶💰🔫 :
thank you my legend 🥰
2026-10-23 20:46:20
1
#abubahar yakub :
thank you very much my yerima
2026-10-23 23:39:42
1
salisuabdullahi741 :
Wlh nabar gida 2018, jiya da safe na Kira mahaifiyata ina kuka nace umma nagaji wlh gida zan dawo Sai tace aa abba kayi hakuri komai lkcn watarana sai lbr Allah sarki mom🥰🥰🥰🥰
2026-10-23 23:01:38
34
HARUNA MUHAMMAD HARUNA 001 :
yanxu muka fara har abinda Rai zaiyi Amma babu sarewa ko karaya aiki tukuru zamuyi har muyi nasara insha Allah
2026-10-23 18:00:54
28
Life is a short trip! :
Fact, Yarima kana kokari Sosai Allah ya saka da alkhairi
2026-10-24 16:04:00
3
AbbatiSuleiman :
Thank you sir 🙏❤️
2026-10-23 20:17:14
1
Auta baita 😎 :
Thanks bro 🤞
2026-10-23 22:17:36
2
GTL INTEGRATED RESOURCES ABUJA :
shekaru hudu baya an kaini kara police station akan bashin dubu ashirin lokacin ina sana ar bread distribution wani manager gidan bread ya Kai karata Amma wllh bana ni da kaina akwai Wanda na bashi kyautar 10k Dan haka ALHAMDULILLAH
2026-10-24 20:02:19
1
opphicialny21 :
Gwagwarmaya yanxun muka fara give up is not an option
yarima wlh waratana idan natsaya nakalli kaina nakai kusan 32yrs banida makama babu wata alqibla wlh saina gwammace meye anfanin zuwana duniya gaba daya wlh amman nafara ganin videos na ire irenka nakan samun nitsuwa sosai akan al amurana Allah yasakamuku dabalkairi😢
2026-10-24 11:51:20
1
A.S Alasan :
naga wannan darasin kan abokinmu daya rasu, whl muna gama secondary ya tafi Sudan 2008 bai dawoba sai da PHD ga kudi ya zama dan berue d change komai yayi balance, a lokacin da a cikin mu daga masu nce sai masu single degree amma wlh in less than 3yrs da dawowarsa ya rasu
2026-10-24 14:03:52
1
aliyuhamisumubarekniga2277 :
nagude susai
2026-10-23 22:03:08
2
DAN AFRICA TV INDIAN HAUSA :
kai dai bari
2026-10-23 23:10:15
1
Rdt Jameel S Yaro :
You really motivate me sir 🙌
2026-10-23 22:57:05
2
To see more videos from user @yarima.page, please go to the Tikwm
homepage.