@muhammad_sani_aljigawi: 🙏❤️ DON ALLAH, KU BIYO MU A TIKTOK! ❤️🙏 Muna roƙonku domin Allah, ku rinka bibiyar shafinmu na TikTok, kuna yi mana LIKE da SHARE domin ƙarfafa gwiwarmu da kuma goyon bayanmu. Duk wani LIKE, SHARE ko FOLLOW daga gare ku yana ƙara mana ƙwarin gwiwa wajen ci gaba da kawo muku abubuwa masu amfani da fa'ida. 🤲 Don Allah, sannan kuma muna neman goyon bayanku. Kada ku raina ƙaramin taimakonku, domin yana da matuƙar muhimmanci a gare mu. ❤️ Ku biyo mu a TikTok: @muhammad_sani_aljigawi 🔔 Ku yi FOLLOW, LIKE, COMMENT da SHARE. Allah Ya saka muku da alheri, Ya ƙara arziki da albarka a rayuwarku. Amin! 🤲❤️

muhammad sani Aljigawi
muhammad sani Aljigawi
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 23 October 2026 19:11:08 GMT
3347
806
3
35

Music

Download

Comments

khadijaadamuabdu9
Khadija Adamu Abdullahi :
Allah YA jikan malam Albani zariya
2026-10-24 09:07:27
0
user7146570705480
namai Agogo General watch ⌚ :
wannan gaskiyane MLM
2026-10-23 21:55:42
0
To see more videos from user @muhammad_sani_aljigawi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About