@taskarmalam1: Ba a ja da zaɓin Allah, domin Shi ne Masani na gaibu. Wani lokaci kana roƙon abu cikin natsuwa da addu'a, amma sai Allah Ya baka akasin abin da kake so. Ba don Ya hana ka alheri bane, sai don Shi ne Ya san abin da zuciyarka bata gani ba. Abin da kake gani a matsayin alkhairi, watakila sharri ne a gare ka, abin da kake gani a matsayin rashi kuma, shi ne tsira gare ka. Allah yana kallon farkonka da ƙarshenka, Ya san jiya da gobe. ZaɓinSa a gare ka shine mafi dacewa, ko da kuwa baka fahimta yanzu. Ka yarda, ka miƙa wuya, sai Ya ƙara azurtaka da samu cikakkiyar natsuwa.
Taskar Malam
Region: NG
Saturday 24 October 2026 13:02:14 GMT
Music
Download
Comments
FatimaAbubakar :
Masha Allah 🥰
2026-10-24 20:29:14
0
auwalfourteen14 :
na'am
2026-10-24 20:35:31
0
youzersif :
alhamdulillah
2026-10-24 17:22:28
0
Abu haidar :
Allah yasa mudace duniya da lahira
2026-10-24 15:52:15
0
أبو عمار هوساوي :
Alhamdulillah
2026-10-24 15:29:01
0
A&S MENASARA :
🙏🙏🙏
2026-10-24 20:26:10
0
oumar.charfadin🇳🇬🇷🇴🌍 :
🥰🥰🥰
2026-10-24 20:23:57
0
Yaha..Ya..Official R....N....5 :
🤲🤲🤲
2026-10-24 20:04:17
0
youssouf mezamani :
❤️❤️❤️
2026-10-24 19:52:34
0
abdoul hadi✨ bilal :
🥰🥰🥰
2026-10-24 19:37:38
0
sabi :
🙏🙏🙏
2026-10-24 19:34:33
0
CEO Mr ,💯💯 :
👍👍👍
2026-10-24 18:56:27
0
Mr,,khaleed كالد﷽ :
🥰🥰🥰
2026-10-24 17:56:10
0
Abduolahy :
👍👍👍
2026-10-24 17:47:48
0
zilkifilouillaga :
🙏🙏🙏
2026-10-24 17:14:46
0
lampert :
🥰🥰🥰
2026-10-24 16:26:02
0
Isah musa :
🥰🥰
2026-10-24 15:48:20
0
YUSHA'U SULAIMAN :
🥰🥰🥰
2026-10-24 14:07:48
0
إبن صالح A M V :
🥰🥰🥰
2026-10-24 13:57:03
0
Abdoul karim hamissou :
❤️❤️❤️
2026-10-24 13:53:23
0
Ibb trend gold ventures :
🥰🥰❤️❤️💕💕
2026-10-24 20:44:58
0
To see more videos from user @taskarmalam1, please go to the Tikwm
homepage.