mlm ustaz tun Ina dan shekara 10 nakeganin aranar jajibir din sallar ead wa yansu suka siyushi suna shafawa nima nabiya kudi akashafa min da naje gidan mamar mu kodashike a lokacin mamar mu bata gidan da naje gidan ta ganshi akaina nan take ta dibo ruwa ta wankeshi yaki fita sai ta tambayeni waya samin shi nace mata kudi nabayar akasamin shi sai tayimin gargadi tace Kar ta sake ganin nasaka shi akaina shikenan Wllh tun ranar bansake sakashiba Kuma bai taba burgeni akaina ba har yau.
2026-10-24 16:58:37
10
BIKA FASHIONG :
anamagane kan wadanda suke da gashi wani
kala wanda ba bakiba sushafa bakin kala kakara bincike mlm kayihakuri
2026-10-24 17:29:04
7
sageer.surveyor :
Maganar Gsky munji Malamai da dama sunce mutum ya shafa domin boye furfura wannan shine bai halattaba amma akan matashi wanda ya ke shafawa domin yin ado wannan babu laifi
2026-10-24 18:25:58
3
Nass Bee luxury 🛍️👕 :
Toh sai ka rasa wanne ne gaskiya wasu mallaman sun ce halal ne wasu kuma sun ce haramun ne dan haka allah yasa mu dace
2026-10-24 18:35:25
1
YUSUF_M_RANA..01 :
Akwai gyara cikin maganar ka
2026-10-24 16:06:48
10
AbubakarLawal :
gaskiya ban fahim ceka ba don Allah kara yimin bayani domin kun kullemin kai
2026-10-24 18:22:10
1
JAMEEL 192 :
Zato ya tabbata daga bukari
2026-10-24 16:15:51
8
Najamuddeen :
toh nidai bazan dainaba
2026-10-24 16:40:01
3
Barrister👨⚖️⚖️ :
Sann mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-24 17:10:18
20
Arewã@boii :
Wllh dagayau nadaina
2026-10-24 17:06:15
5
Ahmadusanii926 :
anan dai wallahi munatare da masusuka
2026-10-24 18:27:29
1
DJIBRIL.SG🤸♂️😂❤️🩹 :
Gaskiya annabi Muhammad rahma ne ga duniya da lahira wallahi badan allah ya turo mana shiba wallahi da duk huta saita ci jikin mu استغفرالله 🥹