Karya kake Wallahi, Saudia Kitab Wassunnah suke bi, ka kayamin wata sahihiyar akida ta musulunci guda daya da kasar Saudia ta sabawa wacce Manzon Allah da Sahabbai suka rayu akanta wacce Kasar Saudia ta rusheta ko kuma ta sabawa?, ai mun karanta tarihi ai munsan menene ya karya DAULAR USMANIYYA, babban abinda ya karya daular USMANIYYA shine kaucewa tsarin musulunci da wasu daga masu mulkin/sarakunan DAULAR USMANIYYA suka yi, da kuma komawa tsarin sharholiya da saka zalunci da wasu daga cikin shuwagabanni acikin daular shi ya kawo karyewar daular USMANIYYA alokacin
2026-10-25 05:59:28
0
Ibn Muhammad :
wanan professor Dan shi'a💯 Subhanallah
2026-10-26 00:22:39
0
mahadi Abbas 🇳🇪🇳🇬 :
👍👍👍🥰🥰🥰
2026-10-24 21:40:26
0
daddey74 :
💪💪💪
2026-10-25 16:06:07
0
To see more videos from user @abubakarkmc4, please go to the Tikwm
homepage.