doctor ni ina Fama da pylonipritis ne to likita ya fara bani antibiotic ba tare da nayi urine mcs ba, yanzu kuma gashi nasha antibiotic har kala uku, na daure nayi kwana 4 bana shan magani, naje nayi urine mcs din amma ya nuna no growth, inajin jiki wallahi, wane shawara zaka bani dan Allah, nasha ciproxin, cefuxime,da Iv ceftriaxone, gashi jiya ya Kara bani wani ornilox. dan Allah ka bani shawara kafin ciwon Yamin illah
2026-10-31 06:00:43
1
Musa M Mari :
muna godiya
2026-11-18 10:10:32
0
Adamu Musa Captain :
muna godiya, Amma paracetamol fa?
2026-10-24 20:17:51
1
Ayouba Abdou ali :
Dr piroxicam 20mg fah?
2026-10-25 19:05:17
0
𝐍𝕦𝕣𝕦𝕕𝕕𝕚𝕟𝕘 :
good 👍
2026-10-24 21:20:23
1
Na Rasulu +227 :
dan allah maganin kaska
2026-10-24 20:12:20
1
legend :
acyclobir pa ?
2026-10-24 20:59:14
1
Mubarak Umar :
ketolac fa
2026-10-29 22:49:04
0
Jabir Ibrahim Muhammad :
so Doctor what of MELOXICAM
2026-10-26 19:18:01
0
iya-ayman@ :
tun lokacin da na aihu jini yake zuwa Yana daukewa haryanzu Kuma yanzu nakai wata biyar da aihuwa wane taimako za ayimin
2026-10-30 20:32:38
0
user2734399909774 :
I need ur contact
2026-11-17 03:06:01
0
أبوبكر الصديق إبراهيم نغد غوث :
meyasa me ciki bazatashaba?
2026-10-27 11:16:36
0
Kaumi :
Please dan Allah maganin Amosarin kai
2026-11-12 19:21:22
0
Alhaji shuaibu :
good news
2026-10-25 23:03:57
0
To see more videos from user @ecr_culture, please go to the Tikwm
homepage.