waiyo Allah nafi shekara Biyar ina neman wakar kasko wuntana
2026-10-25 06:38:49
3
innocent :
Jafar duk duniya ba wanda yakaika son umar m sharif in ba ni ba
2026-10-24 22:27:12
2
Muhammad Umar Jby :
Dan Allah ya zaai nasameta sbd Wlh Tinda Android tashigo nake Neman waqarnan banjitaba sai yau, in abin yadameni saidai narera wasu yan baitoci kawai nawuce🥲🥲🥲
2026-10-25 01:32:51
0
sadiq A nuhu :
dan Allah meye sunanan wakar nanan? dan Allah
2026-10-24 21:17:18
3
fateema 🩵🩷Suleiman 🩷🩵 sky :
Dan Allah ya suna wakar nan
2026-10-25 01:54:35
0
kaabou :
dan allh jafar ina neman wakar wadda ake cewa amasarautar zuciyata kenan âge in ance Dani yarima kinzamo ginbiya wllh sama da chekara dan allh
2026-10-25 11:33:50
0
B.janar :
umar karshe ne 😍
2026-10-24 21:47:35
1
Leema :
😭😭😭 wayyo saurayina 😭😭💔💔 Allah yayi maka rahama 😭😭
2026-10-25 07:57:30
1
Buhari Mikail :
wallahi nayi ta neman wakar na har YouTube ban sameta ba, dan Allah wanda yasan application da ake dauko irin wannan tsofaffun wakokin ya fada mani, wlh ina neman dayar wakar ta kaskon wuta wanda m inuwa yayi
2026-10-25 09:33:30
0
Bashir Bello :
allah sarki megida lokacin ina yaro
2026-10-25 07:00:10
1
Aminu Auta 💫 :
wallahi alkcn sai da na haddace waqar nan tass 😁
2026-10-24 22:23:23
1
Haleematou 🥺❤️ :
An Samo ta kenn 😁
2026-10-25 22:14:28
1
Abdullnewface :
wlh wakarnan najima ina nemanta Allah yabiya
2026-11-01 05:33:43
0
Auwal Stayell 755 :
Kai rayuwa kenan har tatina da wani abu 😭
2026-10-25 11:57:59
1
anaspaiko001 :
kana burgini sosai
2026-10-29 07:12:01
0
Gazali umar on top 💖💙💝 :
Dan Allah ina neman kaskon wuta kamar akwai wata bayan wanan ta umar m shareef
2026-11-01 23:32:53
0
adon gari 1 :
allah ma allbarka 🥰🥰🥰
2026-11-01 17:15:17
0
Mustapha Goni :
nidai yau kabiyani wan nan wakar najima Ina nema
2026-11-02 19:49:38
0
DADDY :
dan Allah taya zamu dinga samun tsofaffin wakokin nan
2026-10-29 20:46:54
0
Bashir Sani :
kasko nawuta
2026-10-24 21:24:17
0
To see more videos from user @jafarumar030, please go to the Tikwm
homepage.