@sarahabdulsalam24: "Na bar abin da ya wuce ga Allah, na mika abin da ke gabana ga Allah, na kuma dogara da Allah a kan abin da ban sani ba. Domin wanda yake da Allah, ko a lokacin da komai ya gagara, yana da mafita.
Haka ya kamata bawa yazama sister Allah kadai shi ke bawa kowa komai bashi da bikatar komai agurin kowa, kowa keda bikatar komai agurinsa Allah ubangiji ya datar damu sister 👍
2026-10-25 14:38:17
2
Mustapha Balarabe Adamu :
please sunan malamin nan
2026-10-25 17:39:23
1
Baballiyo zainab real :
gaskiya NE wallahi,Allah ya sanya mana juri ya ga dukkan Abinda ya zo mana Ameen
2026-10-26 20:10:04
0
user ALH. ABM :
Masha Allah
2026-10-25 11:05:53
0
A YARO ✦ ✍️♡ :
inshallah Allah
2026-10-25 16:12:15
1
🌸Fav girlfriend🌸 :
[Like][Like][Like]
2026-10-25 11:15:50
1
BAKORI FRESH FACES :
🥰🥰🥰
2026-10-24 23:04:28
0
nuhu umar sokoto :
💪💪💪
2026-10-25 09:10:04
0
To see more videos from user @sarahabdulsalam24, please go to the Tikwm
homepage.