@sadikabuabdallah: Wata rana a jihar Gombe tattaunawa cikin nishaɗi tsakanin malaman Sunnah na Kano da na Gombe. Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triumph Sheikh Barr. Ishaq Adam Ishaq Sheikh Yahya Shehu Maimota Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe Barden Sunnah Sheikh Musa Adam Maihula, Da sauran ƴan uwa. ✍️ Sadik Abu Abdallah
Sadik Abu Abdallah
Region: NG
Saturday 24 October 2026 22:40:26 GMT
Music
Download
Comments
ENTREPRENEUR :
pls yana Gombe ne
2026-10-25 07:02:58
2
D A L I B I N__M A L A M 👳♂️ :
Masha Allah 🥰 Allah Ubangiji Ya Kara Muku Lafiya da kuma Nisan Kwana Mai Albarka
2026-10-25 10:16:21
3
Jika_Dan_Alhaji :
Wlh wani dadi nakeji😅❤️💃
2026-10-25 10:48:26
5
Abu Nooren :
Ma shaa Allah
Allah SWT ya qarawa rayuwarku albarka Mallaman Ahlus Sunnah. 🥰
2026-10-25 09:49:10
4
Nura Ilyas maishuni :
allah ya karemana ku gwrajen sunna
2026-10-25 21:35:46
3
Sadik Amallah :
Allah ya kara muku lfy Allah ya kare ku daga sharrin masu sharri
2026-10-25 10:25:02
1
Abdullahi Sani :
Masha Allah Allah yakarawa rayuwa albarka malamanmu, Allah yamuku albarka ameen yahayyu yakayyum
2026-10-25 05:16:04
4
0000 :
Wallahi ina kaunarku saboda Allah
2026-10-25 07:44:25
4
nura mustapha balarabe :
wannan daki ya sauki bayin Allah. Allah ya karawa rayuwarku Albarka m ya jikan sheik Jaafar Mahmoud Adam da malumman Sunnah dukkansu
2026-10-25 12:25:17
2
A.A.Taheer :
Inaso naga malaman Sunnah sunhadu ana tattaunawa...wallahi ba karamin dadi nake jiba❤️🥰
2026-10-25 11:10:58
2
Yellow 🇳🇬 :
Ina maparkin in tsinci kaina a irin wnn circle din
2026-10-25 09:03:17
2
Bello Lawan makera :
Allah Yayiwa Rayuwa Albarka
2026-10-25 12:05:17
1
abdul_smart1 :
Masha Allah
2026-10-26 00:33:46
1
زينب ابوبكر رفاعي💫✨ :
Maa shaa Allah
2026-10-25 13:32:28
1
rabiluaminu826 :
masha allah
2026-10-25 17:13:42
1
aliuabdulai3 :
Masha Allah
2026-10-25 10:13:23
1
Al-ameen :
Masha Allah
2026-10-25 07:57:51
1
SARAUTA :
Masha allah muna alfahari daku malamemmu na sunnah
2026-10-25 10:16:24
1
Abdullahi Suleiman Haske :
kaji wata Sabuwar Falalar Malam Lawan Jazakallah Bi khair
2026-10-25 09:35:42
4
nazifimasuud :
Allah ya karawa ml. lafiya da nisna kwna mai albarka Ameen
2026-10-25 07:16:39
2
filloventures2 :
Allah ina kaunar malam lawan triumph saboda Allah da Annabi
2026-10-25 10:15:55
2
نفيسة أم العيال :
Ma sha Allah.BaarakalLaahu feekum
2026-10-25 14:05:43
1
Masud_Umar_Bunza :
Masha Allah Sunna Leqa Gidan Kowa
2026-10-25 19:27:57
1
@abuAyyan :
ma sha Allah
wannan daki yakika da mutanin kirki
Allah ya kara muku lpy da nisan kwana
2026-10-25 06:28:13
3
To see more videos from user @sadikabuabdallah, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.