@abdulrazakhamisuyusi: Yanzu sai dai Zaria city su sake haƙuri domin ƴar gidansu Dr Alkali Abubakar Salihu Zaria ta samu matsala har an mata Danja 3 sannan ta samu Nisful-ijaba guda 3. Ita kuma malama Amina Rabilu daga (Igabi) ta yi fari a karatu, ba ta amsa tafsir ɗaya ba, sannan ta amsa Dira'ya gabaɗaya. Wannan yake nuna Malama Amina ce gwarzuwa in sha Allah a Kaduna state Musabaqah. ♥️ Alƙali har ya yi wa Malama Amina danja sai kawai ta kalli Alƙali ta ce anya...? Ai kuwa a ƙarshe Alƙali danjarsa ba ta yi aiki ba domin kuwa shi ne ya yi kuskure ya yi wa kansa danja. Da wannan nake tabbatar da cewa lallai malama Amina ba ƙaramin shiri ta yi domin wanda zai iya nuna wa Alƙali kuskurensa ba ƙaramin masani ba ne! 🥰 Shekarar da ta wuce ƴar gidan su Alkali Salihu Zaira ma suna Sumayya ita ce ta yi gwarzuwa a Kaduna amma wannan karon malama Amina tana gabanta. Haka abin Allah yake. Ban yi mamakin malama Amina ba saboda 2024 ta kammala ƙira'o'i bakwai a wajen malaminsu Professor Fa'iz Shu'aib Adam. Amma dai lamarinta akwai ban mamaki gaskiya! Lahaula wala ƙuwwata illa biLLAHI! Su kuma ɓangaren maza suna can suna ta fama suma a inda malam Muh'd Rabi'u Ma'aliq yake cikin fargaba saboda an samu wasu ƴan takara masu hatsarî sun sako shi a gaba. Cab! Dole Muhd Rabi'u ya ji tsoro saboda shi ne ya yi Gwarzo a Kaduna shekarar da ta gabata! Allah sa Ƙur'ani ya cece mu.

ABDULRAZAK HAMISU YUSIF
ABDULRAZAK HAMISU YUSIF
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 25 October 2026 05:58:53 GMT
26726
1063
18
36

Music

Download

Comments

a.salam.sani.anko
Call Me A.Salam Sani Anko :
dan allah minene sunan wannan alaramma
2026-10-25 12:33:05
0
alarufaims
Alarufa Ims :
WA ma yasan me kike cewa🤷💚💚💕💕💕 while anyway congratulations to the leading side and the loosing side as well 🤣🤣🤣🤣😂😂😂😁😁 ah to KO BA haka ba hhhhh
2026-10-25 21:55:53
0
danjuma069
Dan :
Allahu Akbar
2026-10-27 08:05:47
0
kabirabdullahi942
Kabiru :
Allah yabiya alarama
2026-10-25 12:35:25
0
muhammad.muhammad359
Muhammad Muhammad :
qur ani kenan bakkagwani sai annabi sallallahu alaihi wasallam
2026-10-25 09:49:42
0
mubarakharuna961
Mubarak Haruna :
Masha Allah
2026-10-25 09:51:20
0
hakilou.ibrahim0
Hakilou Ibrahim :
Ismaël
2026-10-25 20:31:36
0
small.pepe85
small pepe :
🥰🥰🥰
2026-10-25 22:12:17
0
user8233261436173
Mahmud :
🥰🥰🥰
2026-10-25 12:48:36
0
abdurahamane.bin
Abdurahamane Bin Abutahir :
🥰🥰🥰
2026-10-25 11:45:31
0
sunnahsakbidiasam478
sunnahsakbidiasam478 :
💯💯💯
2026-10-25 11:18:12
0
abdalamalangoumar
malam goumar abdallah :
🥰🥰🥰
2026-10-25 10:36:17
0
usman.adam230
80 :
🥰🥰🥰
2026-10-25 09:11:36
0
abdullah351ms1
Ban Bino 200 :
🥰🥰🥰
2026-10-28 04:58:35
0
To see more videos from user @abdulrazakhamisuyusi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About