To Allah yasa dai ke ba salatil fatihin kikai ba 🤌don shi ma’aikin salatatul ibrahimiyya ake masa 😍
2026-10-25 09:00:45
122
aeeshat Usman :
hmmmmm
2026-10-25 16:37:14
0
Aj’s kitchen items nd more :
Basu Bari a dade a haka na shiga ina tafiya ashe can gaba hanyar fita ne ina hango waje na koma da gudu suka capko ni suka bani kyautar chocolate da ruwa
2026-10-25 09:06:28
68
Umar Muhammed :
Na Ranse da Allah inason zuwa madina
2026-10-25 08:14:57
82
Nura :
S[Red heart]A[Red heart]W🥹🥹🥹🥹🕌📿🤲🤲🤲🤲🤲🤧🤧🫀🫀🫀🫀😭😭😭
2026-10-25 10:25:20
0
salgaskitchen :
Wallahi basa bari a dade Allah ka kara mai maita maba😭😭👏
2026-10-25 07:55:08
44
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
Kibari kawai 😭💔
2026-10-25 08:20:14
42
🥀Barister aysha🌸Collection🥀 :
😭Wlh jinake kamar inyi hauka 😭kayana ga kyau ga saukiy kamar na sata 🥺amma kullum kamar na kasa kashiy 😭😭bame kulani bare ya siya😭😭dan Allah kuyimun addua sister dan Allah 🤲🏻😭😭
2026-10-25 07:53:20
23
🌸Ayusha🌸 :
Allah ya kaini Dida Yan uwa musulmai
2026-10-25 10:02:12
7
Husner Textile and more😊 :
Duk wanda ya shiga rauda to ya shiga raudha 🥹😭🫶🏻❤️ya Allah invite us again and again 🙏🏻😫
2026-10-25 10:23:18
1
Sayyada_xx :
Nifa inna shiga rauda hitata se anyi da gaske 🥺😭
2026-10-25 11:39:50
10
Shalele💕🌹 :
💔😭😭💔💔💔Allah karka kashenii ban ziyarchi annabi Muhammadu bah 🙏😭💔💔
2026-10-25 11:09:57
20
SAMRA COLLECTION :
don Allah kiceema abull fadima ina gaidashi plx
2026-10-25 16:27:01
1
Autarcutie ❤️🩹♥️ :
Allah ya karbi ibadah 😫🖤
2026-10-25 08:16:53
8
Mafan’s kitchen luxury :
Wayyo Madina 🥹💕
2026-10-25 15:54:34
1
HAJJA NABILA MOM FAUWAZ🤎🦋🍂 :
Ya Rabb when 😭
2026-10-25 10:08:56
2
fatymah097 :
Allah y bamu ikon zuwa y rabbi
2026-10-25 10:11:59
7
Nurse Zarah👩⚕️ ❤️👽 :
Ina Kontagora Kai kana Ina
2026-10-25 09:26:45
2
Golden kitchen :
Yafi haske haske annabi Muhammadu 🥹❤️
2026-10-25 10:27:52
8
princess :
Allah ya kiramu madina
2026-10-25 07:35:15
9
Ayush :
Allah yasa munada rabun zuwa Madina 🥹🤲🙏 Dan annabi Mama cutie Ina bukatar addu'a
2026-10-25 07:41:10
7
Hassanah ta cutei ❤️✨ :
Allah ya karbi ibada
2026-10-25 17:40:42
1
Salisu musa :
2026-10-25 17:12:45
1
SAMRA COLLECTION :
rayuwa mai Albarka 🥰
2026-10-25 16:27:07
1
Oum Islam :
Masha Allah
2026-10-25 17:01:01
0
To see more videos from user @cutie_tyha, please go to the Tikwm
homepage.